Barcelona zallah

Barcelona zallah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Barcelona zallah, Sports Team, Kano.

💙❤️ BARCELONA ZALLAH 🔵🔴
🏟️ Gidan masoyan Barça na gaskiya
📰 Labarai masu inganci kan FC Barcelona
⭐ Sabbin abubuwa, Rahotanni🤝
🌍 Duk abin da ya shafe su a ƙasashensu
🔥 Bajintarsu, kwallayensu & nasarorinsu
🔔 Barça har abada — MÉS QUE UN CLUB 💙❤️

😂😂❤️❤️ Fermín López da sabon salon gashin Raphinha! 🔥💙❤️
29/07/2026

😂😂❤️❤️ Fermín López da sabon salon gashin Raphinha! 🔥💙❤️

🚨🗣️ Fermín López:> "UEFA Champions League? Ina ganin wannan kakar namu ne! 🏆> Mun shirya tsaf domin lashe shi." 😍💙❤️
29/07/2026

🚨🗣️ Fermín López:

> "UEFA Champions League? Ina ganin wannan kakar namu ne! 🏆

> Mun shirya tsaf domin lashe shi." 😍💙❤️

🟦🟥💣📝✅ A halin yanzu, 'yan wasan gaba uku da ake samu su ne: Pavlidis, Asllani da Vlahović.◉ A ganina, Pavlidis ne kaɗai ...
29/07/2026

🟦🟥💣📝✅ A halin yanzu, 'yan wasan gaba uku da ake samu su ne: Pavlidis, Asllani da Vlahović.

◉ A ganina, Pavlidis ne kaɗai ya fi Ferran Torres a cikinsu. Idan kana tunanin zan ƙi Pavlidis domin a je a ɗauko Asllani ko Vlahović, to ban yarda ba.

◉ Ba na son a sayi ɗan wasan gaba wanda zai zama madadin Ferran Torres kawai. Ina son a kawo ɗan wasan da zai iya fara wasa a gabansa, ko kuma wanda bajintarsa za ta sa Hansi Flick ya fifita shi a kan Ferran.

◉ Ka duba Julián Álvarez da João Pedro, 'yan wasan biyu da kulob ɗinsu s**a ƙi sayar wa Barcelona. 💔😢

🚨🎙️ Fermín López:> "Wanne matashin ɗan wasa ne ya fi ba ni mamaki a wannan shirin tunkarar kakar wasa? Ebrima Tunkara. Y...
29/07/2026

🚨🎙️ Fermín López:

> "Wanne matashin ɗan wasa ne ya fi ba ni mamaki a wannan shirin tunkarar kakar wasa? Ebrima Tunkara. Yana taka leda sosai, alhali yana da shekara 16 kacal." ⭐

🗞️ Tot Costa

🟥🟦📝💣✅ Mafi ƙyawun ɗaukar da Barcelona ta yi a wannan kasuwar musayar 'yan wasa? 🔥◉ A cewar wannan ra'ayi, ba ɗan wasa ba...
29/07/2026

🟥🟦📝💣✅ Mafi ƙyawun ɗaukar da Barcelona ta yi a wannan kasuwar musayar 'yan wasa? 🔥

◉ A cewar wannan ra'ayi, ba ɗan wasa ba ne, sai dai canjin mai kula da lafiyar jiki (fitness coach).

◉ Barcelona ta sallami tsohon mai kula da lafiyar jiki, sannan ta ɗauki Benjamin Koegel bisa buƙatar Hansi Flick.

◉ An ce Flick bai gamsu da aikin tsohon mai kula da lafiyar jikin ba, kuma wasu daga cikin 'yan wasan ma sun yi korafi a kansa.

◉ Flick ya san cewa salon wasansa yana da matuƙar wahala ga abokan hamayya, amma kuma yana da wahala ga 'yan wasansa. Saboda haka yana son 'yan wasansa su riƙa gudu ba tare da gajiya ko a atisaye, ana iya ganin cewa ya yi matuƙar jin daɗin zuwan Benjamin Koegel.

29/07/2026

Tun daga lokacin da ya fara taka leda a babbar ƙungiya, shekaru uku kacal da s**a wuce… ⏳

Kuma har da Kofin Duniya da ya lashe. 🏆🔥

🎙️🗣️ Karim Adeyemi:> "Shin ina tsoron fafatawa da Lamine Yamal? A'a.> Ba na jin tsoron wannan gasa. Na san cewa idan na ...
29/07/2026

🎙️🗣️ Karim Adeyemi:

> "Shin ina tsoron fafatawa da Lamine Yamal? A'a.

> Ba na jin tsoron wannan gasa. Na san cewa idan na bayar da iyakar ƙoƙarina, zan samu duk damar da zan buga wasa." 💙❤️

🚨🎙️ Fermín López:> "Mafi munin bazara a rayuwarka ta ƙwallon ƙafa? Eh, tabbas. Ita ce bazarar da ta fi muni a rayuwata z...
29/07/2026

🚨🎙️ Fermín López:

> "Mafi munin bazara a rayuwarka ta ƙwallon ƙafa? Eh, tabbas. Ita ce bazarar da ta fi muni a rayuwata zuwa yanzu.

> A lokacin ina cikin mafi kyawun lokaci a aikina, amma sai wannan raunin ya faru. Na sha wahala sosai a wannan bazarar.

> A farkon lokaci ma, ban iya kallon wasannin Kofin Duniya ba, domin ni ma ina fatan da ina can ina bugawa." 🇪🇸💔

🗞️ Tot Costa

Kuyi following na sabon page ɗinmu 👉 Barcelona zallah update 🔵 🔴

🟥🟦💣📝✅ A HUKUMANCE: FC Barcelona ta cimma yarjejeniya da UE Sant Andreu kan sayar da Joan Anaya na din-din-din.◉ Barcelon...
29/07/2026

🟥🟦💣📝✅ A HUKUMANCE: FC Barcelona ta cimma yarjejeniya da UE Sant Andreu kan sayar da Joan Anaya na din-din-din.

◉ Barcelona ta kuma riƙe wani kaso daga kuɗin da za a samu idan aka sake sayar da ɗan wasan nan gaba. 💙❤️

🚨| LABARI MAI ƊUMI:◉ Ɗan wasan da Barcelona ke sa ido a kansa, Eli Junior Kroupi, ya samu rauni a ƙashin metatarsal na ƙ...
29/07/2026

🚨| LABARI MAI ƊUMI:

◉ Ɗan wasan da Barcelona ke sa ido a kansa, Eli Junior Kroupi, ya samu rauni a ƙashin metatarsal na ƙafa yayin atisaye.

◉ An yi masa tiyata cikin nasara, kuma ana sa ran zai yi jinyar watanni 3 zuwa 4 kafin ya dawo fili.

🔴❌

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barcelona zallah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category