unity boys sauna U15

unity boys sauna U15 �� Unity Boys Sauna U-15 ��
� The Young Eagles �
� Muna da burin samar da matasa zuwa babban mats

FULL TIME
31/05/2026

FULL TIME

⚽ ZIYARA TA MUSAMMAN A HORONMU NA ƘARSHE ⚽A ranar Juma'a, yayin horonmu na ƙarshe na ƙarshen mako, mun samu ziyara ta mu...
30/05/2026

⚽ ZIYARA TA MUSAMMAN A HORONMU NA ƘARSHE ⚽
A ranar Juma'a, yayin horonmu na ƙarshe na ƙarshen mako, mun samu ziyara ta musamman daga wasu fitattun matasan 'yan wasa.
Daga cikinsu akwai Fahad Usman Rojo, ɗan wasan baya na ƙungiyar Kano Pillars, da kuma Basy Goma, ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Bichi First FC.
Sun ziyarci ƙungiyarmu ta UNITY BOYS U-15 domin ƙarfafa mana gwiwa tare da kallon yadda muka gudanar da horonmu na ƙarshe kafin babban wasan sada zumunci da za mu fafata da Kano Pillars U-15 a ranar Lahadi.
Muna godiya sosai da wannan ziyara da goyon bayan da s**a nuna mana. Allah Ya ba mu nasara a wasan da ke tafe.
💙🤍 UNITY BOYS U-15
⚽🔥

NEXT MATCH 🚨Unity Boys U-15 🆚 Kano Pillars U-15📅 Sunday, 31 May 2026🏟 Rangers Stadium🕒 3:30 PMTogether We Fight, Togethe...
29/05/2026

NEXT MATCH 🚨
Unity Boys U-15 🆚 Kano Pillars U-15
📅 Sunday, 31 May 2026
🏟 Rangers Stadium
🕒 3:30 PM
Together We Fight, Together We Win! 💙⚽

📢 SANARWA
28/05/2026

📢 SANARWA

🔥 MATCHDAY – EID SPECIAL 🔥Yau ba wasa kawai ba ne…Yau ranar nuna ƙarfi, haɗin kai da bajintar matasa! 💪⚽🎉 Barka da Salla...
27/05/2026

🔥 MATCHDAY – EID SPECIAL 🔥
Yau ba wasa kawai ba ne…
Yau ranar nuna ƙarfi, haɗin kai da bajintar matasa! 💪⚽
🎉 Barka da Sallah daga
F.C DOGON KARFE da UNITY BOYS U-15
Allah ya maimaita mana cikin zaman lafiya da nasara 🤲💙
📍 Ku kasance tare da mu yau domin ganin wasan da zai kayatar sosai!
⚽ F.C DOGON KARFE 🆚 UNITY BOYS U-15




🌙✨ EID ADHA MUBARAK ✨🌙Unity Boys U-15 R&B Boys na taya dukkan ‘yan wasa, masu horaswa, magoya baya da al’ummar musulmi m...
26/05/2026

🌙✨ EID ADHA MUBARAK ✨🌙
Unity Boys U-15 R&B Boys na taya dukkan ‘yan wasa, masu horaswa, magoya baya da al’ummar musulmi murnar Babbar Sallah. 🐐⚽
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya kawo mana zaman lafiya, haɗin kai da nasara a rayuwa da harkar kwallon kafa. 🤲💙
ONE TEAM • ONE DREAM • ONE UNITY 🔥




🔥 SANARWA A HUKUNCE 🔥Muna farin cikin sanar da nadin YUSUF AMMANI a matsayin sabon GENERAL MANAGER na kungiyar kwallon k...
22/05/2026

🔥 SANARWA A HUKUNCE 🔥

Muna farin cikin sanar da nadin YUSUF AMMANI a matsayin sabon GENERAL MANAGER na kungiyar kwallon kafa ta UNITY BOYS U-15 R&B BOYS. ⚽🏆

Wannan babban cigaba ne ga ci gaban kungiyar, hadin kai da kuma makomar matasanmu masu tasowa a harkar kwallon kafa. Mun yi imani cewa jajircewa, hangen nesa da kuma shugabancin sa za su taimaka wajen bunkasa hazikan ‘yan wasa tare da kai kungiyar zuwa mataki mafi girma.

Muna taya sabon General Manager namu murna tare da yi masa fatan alkhairi a wannan sabon tafiya. 💙✨

✨ Makomar kungiyar ta fara haskawa daga
yau.
Yusuf Ammani










16/05/2026

Salamu alaikum abokai da magoya baya! 👋✨
​Kamar yadda kuka sani, kungiyarmu ta Unity Boys Sauna U-15 tana kara bunkasa a kullum. Muna kokarin kawo muku shirye-shiryenmu na wasanni, hotuna masu kyau (designs), da duk wani update cikin tsari na kwarewa.
​Muna gayyatarku da ku koma shafinmu na Instagram domin ku ringa ganin didda-didda yadda matasan 'yan wasanmu ke fafatawa da kuma dukkan abubuwan da muke wallafawa da zaran an tashi daga wasa.
​Latsa wannan mahaɗin (link) na ƙasa don yin Follow da mara mana baya: 👇👇
​🔗 https://www.instagram.com/r_and_b_bays?igsh=MWRlOGZ5N2RmZXV5
​Goyon bayanku shi ne kwarin gwiwarmu. Mun gode kwarai da kauna! 🏆🔴🔵

FULL TIME IN SAUNA PILLARS FOOTBALL FIELD
15/05/2026

FULL TIME IN SAUNA PILLARS FOOTBALL FIELD

MATCHDAY🔵⚪
15/05/2026

MATCHDAY🔵⚪

Address

Sauna Kawaji Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when unity boys sauna U15 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category