Hausa Sports Arena

Hausa
Sports
Arena "Barka da zuwa Hausa Sports Arena! Labaran kwallo daga ko’ina cikin duniya a
harshen Hausa.

Ku biyo mu, ku more wasanni, ku ba da goyon baya!"
Hausa Sports Arena⚽

Tun bayan zuwan Pep Guardiola cikin ƙwallon Ingila, ƙungiya guda ɗaya ce kawai ta sa ya tsaya ya yi guard of honour.👉 Li...
20/02/2026

Tun bayan zuwan Pep Guardiola cikin ƙwallon Ingila, ƙungiya guda ɗaya ce kawai ta sa ya tsaya ya yi guard of honour.

👉 Liverpool F.C. 🔴👏

🚨 The Octopus ya hango cewa Manchester City F.C. za ta lashe gasar — ma’ana, a cewarsa, Arsenal F.C. za ta sake bari kof...
20/02/2026

🚨 The Octopus ya hango cewa Manchester City F.C. za ta lashe gasar — ma’ana, a cewarsa, Arsenal F.C. za ta sake bari kofin ya kuɓuce musu. 😅

Sai dai fa, hasashe hasashe ne… kwallo tana da nata labari! ⚽🔥

🚨 𝐉𝐔𝐒𝐓 𝐈𝐍Hukumar shari’a ta ƙasar Morocco ta yanke wa magoya bayan Senegal guda 18 hukuncin ɗaurin kurkuku daga watanni ...
20/02/2026

🚨 𝐉𝐔𝐒𝐓 𝐈𝐍

Hukumar shari’a ta ƙasar Morocco ta yanke wa magoya bayan Senegal guda 18 hukuncin ɗaurin kurkuku daga watanni 3 zuwa shekara 1, bayan k**a su sak**akon rikicin da ya faru a wasan ƙarshe na Africa Cup.

Ana tuhumarsu da laifuffuka ciki har da cin zarafin jami’an tsaro, lalata kayan wasanni, da kuma kutsawa cikin fili.

▪️ Magoya baya 9 — shekara 1 a kurkuku + tarar $546 kowanne
▪️ Magoya baya 6 — watanni 6 a kurkuku + tarar $218 kowanne
▪️ Magoya baya 3 — watanni 3 a kurkuku + tarar $109 kowanne

N'Golo Kanté shi ne ɗan wasan Faransa kaɗai da kusan babu masu ƙin sa. 🇫🇷✨Mutum ne mai tawali’u, aiki tukuru, kuma koyau...
20/02/2026

N'Golo Kanté shi ne ɗan wasan Faransa kaɗai da kusan babu masu ƙin sa. 🇫🇷✨

Mutum ne mai tawali’u, aiki tukuru, kuma koyaushe yana barin aikinsa a fili — shi ya sa kusan kowa ke girmama shi. 👏

Anthony Martial ya dawo filin kwallo a ƙarshe! Ya fito daga benci ya yi kaci-kasarsa ta farko a matsayin ɗan wasa na CF ...
24/09/2025

Anthony Martial ya dawo filin kwallo a ƙarshe! Ya fito daga benci ya yi kaci-kasarsa ta farko a matsayin ɗan wasa na CF Monterrey a fafatawar da s**a yi da Club América a gasar lig na Mexico.

Bayan shafe lokaci yana fama da rashin koshin lafiya da rauni iri-iri, ɗan wasan Faransa ya samu damar dawowa.

Wasar ta tashi 2-2, kuma a ƙarshen karawa an hango Martial yana hira da ɗan ƙasarsa kuma tsohon abokin hamayyarsa a Newcastle, Allan Saint-Maximin, wanda yanzu ke bugawa Club América.

Hausa
Sports
Arena

🚨Ɗan wasan Chelsea, 𝐂𝐨𝐥𝐞 𝐏𝐚𝐥𝐦𝐞𝐫, ana sa ran zai zauna a gefe na tsawon makonni 4 zuwa 6 bayan ya sake tsananta raunin ts...
24/09/2025

🚨Ɗan wasan Chelsea, 𝐂𝐨𝐥𝐞 𝐏𝐚𝐥𝐦𝐞𝐫, ana sa ran zai zauna a gefe na tsawon makonni 4 zuwa 6 bayan ya sake tsananta raunin tsoka da ya samu a wasan da s**a buga da Bayern Munich, yayin da s**a sha kashi a hannun Manchester United.

Masu s**ar kulob da dama suna zargin kocinsu Maresca da cewa ya yi kuskure wajen saka shi ya buga duk da raunin da yake da shi, wanda hakan ya kara dagula lamarin.

Hausa
Sports
Arena

🚨Chelsea an ci tarar £25,000 daga hukumar FA saboda yadda s**a nuna hali a wasan da s**a sha kashi 2-1 a Old Trafford. A...
24/09/2025

🚨Chelsea an ci tarar £25,000 daga hukumar FA saboda yadda s**a nuna hali a wasan da s**a sha kashi 2-1 a Old Trafford. Alkalin wasa Peter Bankes ya nuna katin gargadi (yellow card) guda shida ga ’yan Chelsea, ciki har da ɗaya ga Maresca da kuma jan kati kai tsaye ga Sanche.

(kierangill)

karku manta kudana wanan koren rubutun domun following zaku samu labaran kwallon kafa_a kai_akai .👇

Hausa
Sports
Arena ✍️

🚨 𝗢𝗙𝗙𝗜𝗖𝗜𝗔𝗟: ‘Yan takarar La Liga Player of the Month na watan Satumba.• Kylian Mbappé (Real Madrid)• Pedri (Barcelona)• ...
24/09/2025

🚨 𝗢𝗙𝗙𝗜𝗖𝗜𝗔𝗟: ‘Yan takarar La Liga Player of the Month na watan Satumba.

• Kylian Mbappé (Real Madrid)
• Pedri (Barcelona)
• Karl Etta Eyong (Levante)
• Ruben Vargas (Sevilla)
• Pablo Fornas (Real Betis)

Waye kuka fi ganin ya dace da wannan lambar yabo? 👀

Karku manta kudana wanan koren rubutun domun following zaku samu labaran kwallon kafa masu inganci akai_akai.👇

Hausa
Sports
Arena ✅

*Hausa_Sports__arena✍️

🏆✨ ’Yan takarar kocin watan Satumba a La Liga:• Xabi Alonso (Real Madrid)• Hansi Flick (Barcelona)• Eder Sarabia (Elche)...
24/09/2025

🏆✨ ’Yan takarar kocin watan Satumba a La Liga:

• Xabi Alonso (Real Madrid)
• Hansi Flick (Barcelona)
• Eder Sarabia (Elche)

Wane kuke ganin ya fi cancanta ya lashe wannan kambin? 👀

Karku manta kudana wanan koren rubutun sanan kuyi following zaku samu labaran kwallon kafa akai_akai.👇



Hausa
Sports
Arena ✍️

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Sports Arena posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share