Laliga Hausa

Laliga Hausa Tashar Laliga Hausa zai dinga kawo muku labaran wasanni na sashe. Daban daban kawai kuyi following don samun Hakan mun gode πŸ™

Sakamakon wasannin da aka gwabza yau a gasar zakarun nahiyar Turai......🚨Tallah Garabasa Garabasa, Shin Ko Kunsan Cewa I...
21/01/2026

Sakamakon wasannin da aka gwabza yau a gasar zakarun nahiyar Turai......

🚨Tallah Garabasa Garabasa, Shin Ko Kunsan Cewa Ibdatasub Sunrage Kudin Datarsu Wanda Yanzu Zaku Samu Datar MTN 1GB Akan 250 Kacal, Application din Ibdatasub Yanada Dadin Amfani, Sannan Sunada Karfin Network

Sannan Sunada Customer care 247 Wanda Dakayi magana Sukeyin Replying customer 07063803319

Laliga Hausa 🀝

Wasa batai kyau ba yau πŸ₯Ί
14/01/2026

Wasa batai kyau ba yau πŸ₯Ί

Muna Godiya da follow namu da like namu kucigaba da hkn Muna alfahari da Hakan πŸ₯ΊπŸ™
12/01/2026

Muna Godiya da follow namu da like namu kucigaba da hkn Muna alfahari da Hakan πŸ₯ΊπŸ™

11/01/2026

BARCELONA _2
/
REAL MADRID _2

First half πŸ§­πŸ€—

Kaka Sara kaka ga Yan darika ga Yan izala 😁 inji Dr
11/01/2026

Kaka Sara kaka ga Yan darika ga Yan izala 😁 inji Dr

Ko tarihi zai Maimaita kansa kuwa πŸ₯ΊπŸ‘‡
30/12/2025

Ko tarihi zai Maimaita kansa kuwa πŸ₯ΊπŸ‘‡

Wannan page din zai dinga kawo muku maganganu na tsokana daga baki magoya bayan kungiyoyi daban daban na turai ta harshe...
03/12/2025

Wannan page din zai dinga kawo muku maganganu na tsokana daga baki magoya bayan kungiyoyi daban daban na turai ta harshen hausa

yanxu haka Muna bukatan admins na supporters din kowane kungiya idan ka shirya sai kayi magana mu Maka Yan tambayoyi πŸ™

Madrid din kauye sun Sha Kashi a hannun lamasia a Daren jiya 😁
03/12/2025

Madrid din kauye sun Sha Kashi a hannun lamasia a Daren jiya 😁

PREDATOR kenan inji Yan Barça 😁
03/12/2025

PREDATOR kenan inji Yan Barça 😁

01/11/2025

Goaaaal
Nottingham _2
/
Man United _2
81"mins

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Laliga Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share