Real Madrid Hausa Supporters

Real Madrid Hausa Supporters ⚽Diehard Madrid fans⚽ Tiktok @ gwanijunior

14 years ago
15/05/2026

14 years ago

Hala Madrid
05/05/2026

Hala Madrid

✍️ Idan Rodri bai sabunta kwantiraginsa ba, Manchester City za ta gwammace ta bar shi ya tafi kyauta a lokacin bazara na...
03/04/2026

✍️ Idan Rodri bai sabunta kwantiraginsa ba, Manchester City za ta gwammace ta bar shi ya tafi kyauta a lokacin bazara na 2027, maimakon sayar da shi a farashi mai rahusa a lokacin rani na 2026 ga Real Madrid idan ya nemi barin.

Har yanzu Manchester City na kokarin sabunta kwantiraginsa, amma idan ya nemi barinsa a bazara, sai Real Madrid ta mika makudan kudade don siyan dan wasan City domin ta amince ta sayar da shi.

Ko da la'akari da raunin da ya yi na dogon lokaci, kulob din yana kallon Rodri a matsayin dan wasa mai daraja sosai. Dukansu Man City da Real Madrid sun ɗauki Rodri a matsayin babbar kadara da ta cancanci karewa ko kuma a biya su da yawa. [FabrizioRomano]

✍️ LABARI MAI DUMI: Ana ganin Jude Bellingham kusan ba zai fara wasa ba a karawar farko da Bayern Munich.—  ⚽
03/04/2026

✍️ LABARI MAI DUMI: Ana ganin Jude Bellingham kusan ba zai fara wasa ba a karawar farko da Bayern Munich.
— ⚽

✍️ Enzo Fernández na matukar son  komawa Real Madrid, kuma kungiyar tana sha'awarsa - amma bisa sharuddan su. Kungiyar t...
03/04/2026

✍️ Enzo Fernández na matukar son komawa Real Madrid, kuma kungiyar tana sha'awarsa - amma bisa sharuddan su.

Kungiyar ta Real Madrid ba ta son wuce €100m ga dan wasan tsakiya.

Amma Idan Chelsea ta kasa tsallakewa zuwa kofin zakarun turai UCL kuma Enzo ya matsa kaimi, farashin na iya raguwa kadan, in ji Radio MARCA.

Jude Bellingham ya dawo, amma kuma tsakiyar Real Madrid ta cika fiye da baya. Arbeloa ya faɗa da kansa cewa: “Matsalar s...
03/04/2026

Jude Bellingham ya dawo, amma kuma tsakiyar Real Madrid ta cika fiye da baya. Arbeloa ya faɗa da kansa cewa: “Matsalar shine, yana da kyau a ta kowanne ɓangare.“

Ya yin da shima Mbappe ya dawo cikin ƙoshin lafiyar sa, ana ƙara samun ruɗani kan sahun ƴan wasan farkon da za a fara da su a Real Madrid:

✅ Arda Guler ya sake inganta fiye da baya.
✅ Thiago Pitarch ya shigo ƙungiyar a cikin ƴan kwanakin nan.
✅ Tchoumeni da Valverde kusan babu mai iya cire su a sahun farko.

Me yakamata Arbeloa ya yi?

💪💪ARDA GÜLER.✅ Ƙirƙirar dama mafi yawa a La Liga (63).✅ Ƙirƙirar dama mafi yawa a UEFA Champions League (30).Arda Güler ...
25/03/2026

💪💪ARDA GÜLER.
✅ Ƙirƙirar dama mafi yawa a La Liga (63).
✅ Ƙirƙirar dama mafi yawa a UEFA Champions League (30).

Arda Güler (mai shekaru 21) 🇹🇷🪄

Happy
12/03/2026

Happy

🚨💨 REAL MADRID na bincike kan ko yanayin filin wasa na Bernabéu Stadium na iya kasancewa ɗaya daga cikin dalilan da s**a...
05/03/2026

🚨💨 REAL MADRID na bincike kan ko yanayin filin wasa na Bernabéu Stadium na iya kasancewa ɗaya daga cikin dalilan da s**a jawo ƙaruwa a yawan raunin ACL da ƙungiyar ke fuskanta a baya-bayan nan, kamar yadda El Mundo ta ruwaito.

• Abin lura shi ne, dukkanin raunuka 7 na jijiyar gwiwa (cruciate ligament) sun faru ne ko dai a Bernabéu ko kuma a filin atisayen ƙungiyar na Ciudad Real Madrid. Yanzu haka ƙungiyar na duba ko wannan al’amari ya wuce kawai haɗari ko kuma akwai wata alaƙa a tsakaninsu.

Address

Sharada
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Madrid Hausa Supporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category