Wasan Kwallo Kafa 91/1

Wasan Kwallo Kafa 91/1 � Labarai da Dumi-dumin su daga Duniyar Kwallo �

15/08/2025

I got over 100 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

07/08/2025

I got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Awanni uku kacal s**a rage kafin a bayyana waɗanda aka zaɓa   ゚viralシfypシ゚viralシalシ
07/08/2025

Awanni uku kacal s**a rage kafin a bayyana waɗanda aka zaɓa

゚viralシfypシ゚viralシalシ

05/08/2025
🚨 ZAZZAFAN LABARI: Al Nassr sun kai tayi a  hukumance don daukar Mason Greenwood wannan wata! 😮💸Amma martanin daga Marse...
05/08/2025

🚨 ZAZZAFAN LABARI: Al Nassr sun kai tayi a hukumance don daukar Mason Greenwood wannan wata! 😮💸

Amma martanin daga Marseille: Ba su da wani shiri na sayar da shi. 🚫

Kwana biyu y rage2️⃣
05/08/2025

Kwana biyu y rage2️⃣

Barka da ranar haihuwa ga Gavi, wanda ya cika shekara 21 a yau. 💙❤🎉🎉🎂🎂
05/08/2025

Barka da ranar haihuwa ga Gavi, wanda ya cika shekara 21 a yau. 💙❤

🎉🎉🎂🎂

Kana ganin zaka iya karya tarihin Messi ko Ronaldo?𝗘𝗥𝗟𝗜𝗡𝗚 𝗛𝗔̈𝗟𝗔𝗡𝗗: "Babu wanda zai iya karya tarihin Lionel Messi da Cri...
03/08/2025

Kana ganin zaka iya karya tarihin Messi ko Ronaldo?

𝗘𝗥𝗟𝗜𝗡𝗚 𝗛𝗔̈𝗟𝗔𝗡𝗗: "Babu wanda zai iya karya tarihin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo har abada... Ko da ni kaina."

• follow for more

Wasan Kwallo Kafa 91/1

🚨💣 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Manchester City ta fara gabatar da Raayin daukar matashin Dan wasan Vélez Mai suna Maher Carrizo akan €16 m...
03/08/2025

🚨💣 𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆: Manchester City ta fara gabatar da Raayin daukar matashin Dan wasan Vélez Mai suna Maher Carrizo akan €16 million

Vinicius Junior: "Tuni na cimma abubuwa da yawa, amma mafarkina ya wuce haka. Ina son sake lashe kofina tare da ƙungiya ...
03/08/2025

Vinicius Junior: "Tuni na cimma abubuwa da yawa, amma mafarkina ya wuce haka. Ina son sake lashe kofina tare da ƙungiya ta, da kuma kofi mafi muhimmanci tare da Brazil sannan kuma na ci gaba da sanya matasa masu zuwa na gaba ƙwarin gwiwar cewa su yi imani da kansu kan zasu iya duk tsanani duk wahala."

• Wasan Kwallo Kafa 91/1

Kaso 99% na magoya Arsenal ba za su iya bayyana wannan wane ba. 🤗Ya sunan wannan tsohon dan wasan tsakiyar Arsenal din?W...
03/08/2025

Kaso 99% na magoya Arsenal ba za su iya bayyana wannan wane ba. 🤗

Ya sunan wannan tsohon dan wasan tsakiyar Arsenal din?

Wasan Kwallo Kafa 91/1

“Idan ka san 'yan wasa 8 cikin hoton nan, to kai ƙwararren masani ne a kwallon ƙafa 👌” ゚viralシfypシ゚viralシalシ  ゚viralシfyp...
03/08/2025

“Idan ka san 'yan wasa 8 cikin hoton nan, to kai ƙwararren masani ne a kwallon ƙafa 👌”

゚viralシfypシ゚viralシalシ ゚viralシfypシ゚viralシ

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wasan Kwallo Kafa 91/1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share