05/08/2026
🚨⚪ DA ƊUMI-ƊUMI: Real Madrid na shirin ƙara kuɗin tayinta domin ɗauko Rodri!
Bayan Manchester City ta ƙi tayin farko na €50M, rahotanni sun bayyana cewa Real Madrid na shirya sabon tayi tsakanin €60M zuwa €65M.
An ce Rodri ya riga ya amince da sharuɗɗan kansa, amma har yanzu Manchester City na dagewa kan farashin kusan €75M kafin ta amince da cinikin.
Shin kana ganin Real Madrid za ta kammala ɗauko Rodri, ko Manchester City za ta ci gaba da riƙe shi? 👇