FC Jallorawa Emirate

FC Jallorawa Emirate MASU GIDA

match Day Allah ya bamu nasara
07/04/2026

match Day
Allah ya bamu nasara

FC JALLORAWA EMIRATE 💚⚽Tana taya Musa 20 murnar lashe kyautar BEST PLAYER a gasar da GURJIYA FOOTBALL COUNCIL ta shirya....
02/04/2026

FC JALLORAWA EMIRATE đź’šâš˝
Tana taya Musa 20 murnar lashe kyautar BEST PLAYER a gasar da GURJIYA FOOTBALL COUNCIL ta shirya. 🏆🔥
Wannan nasara alama ce ta ƙoƙari da jajircewa.
Allah ya ƙara ɗaukaka, ya sa ka zama abin alfahari ga ƙungiya da al’umma baki ɗaya. 🤲✨
Green Warriors… ci gaba da haskawa! 💚🔥

GURJIYA WARD GALA COMPETITION 2026Gobe insha Allah akwai semi final tsakanin KANO PILLARS FC da KATSINA UNITED FC a fili...
25/03/2026

GURJIYA WARD GALA COMPETITION 2026

Gobe insha Allah akwai semi final tsakanin KANO PILLARS FC da KATSINA UNITED FC a filin wasa na Gurjiya united da misalin Karfe 4:30 na yamma.

Note: wannan sunaye na Kano pillars da Katsina United da sauran club na premier na Nigeria anyi amfani dasu a gasar domin kishin league na gida Nigeria.

FC JALLORAWA EMIRATE 🎉Tana taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Eid-il Fitr 🌙✨Muna roƙon Allah (SWT) ya karɓi ibadunmu...
19/03/2026

FC JALLORAWA EMIRATE 🎉
Tana taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Eid-il Fitr 🌙✨
Muna roƙon Allah (SWT) ya karɓi ibadunmu, ya yafe mana kura-kuranmu 🤲
Ya kuma maimaita mana wannan lokaci cikin koshin lafiya da wadata 🙏
Eid Mubarak! 🌙💫

BARKANMU DA SHAN RUWA
21/02/2026

BARKANMU DA SHAN RUWA

20/02/2026
Ramadan Mubarak 🌙Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya sanya wannan wata ya zama na alheri da zaman laf...
18/02/2026

Ramadan Mubarak 🌙
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya sanya wannan wata ya zama na alheri da zaman lafiya a gare mu. Amin.

tomorrow match win insha Allah
31/01/2026

tomorrow match win insha Allah

friendly match day Friday FC JALLORAWA EMIRATE                  vs FC ZANYA UNITED  VANUE.FILIN KASUWA TIME.4:30pma iso ...
16/01/2026

friendly match day Friday
FC JALLORAWA EMIRATE
vs
FC ZANYA UNITED

VANUE.FILIN KASUWA
TIME.4:30pm

a iso lpia fans.....🙏🙏🙏

13/01/2026

Ta leko Ta labe đź‘€
up Jallorawa Emirate

masu GIDA

Clinical Victory for FC Jallorawa Emirate in Ahlan CupFC Jallorawa Emirate delivered a commanding performance in the Ahl...
10/01/2026

Clinical Victory for FC Jallorawa Emirate in Ahlan Cup

FC Jallorawa Emirate delivered a commanding performance in the Ahlan Cup, securing a decisive 3-0 victory over Dabo Babies Rurum. The scoreline reflects a dominant display of clinical finishing and defensive solidity.

Match Summary

Result: FC Jallorawa Emirate 3 - 0 Dabo Babies Rurum

Status: Full Time (FT)

Competition: Ahlan Cup

Goal Scorers

The victory was fueled by three different names on the scoresheet, highlighting the attacking depth of the Emirate side:

Zakari Isco – Opened the account with a sharp finish.

Namako – Doubled the lead to provide a comfortable cushion.

Musa – Sealed the three points with the final goal of the match.

Key Takeaways

Clean Sheet: A perfect defensive outing for FC Jallorawa Emirate, leaving Dabo Babies Rurum with no answers in the final third.

Attacking Versatility: With three different scorers, the Emirate squad proved they have multiple threats that can punish an opponent's backline.

Momentum: This "Full Time" result puts FC Jallorawa Emirate in a strong position as they progress through the tournament.

Final Verdict: A professional, high-intensity performance that establishes FC Jallorawa Emirate as a serious contender in this year's Ahlan Cup.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FC Jallorawa Emirate posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category