16/02/2025
Wannan kunkiya mai burin kawo sauyi a karamar hukumar tudun wada na chigaba da gwagwarmayar ziyara da tallapawa daliban makarantun primary wannan karan takai ziyara makarantar unguwar galadima primary da asibitin kwarin goshi mazabar shuwaki.
sign. A A² zungur.M001