FC Real Madrid Hausa

FC Real Madrid Hausa Shafin Labaran Kungiyar Real Madrid na Farko a duniya da Harshen Hausa.🤍❤️

13/05/2026

Mbappe, tchoumeni da Rudiger dukkansu suna cikin farin ciki a atisayen yau

13/05/2026

Atisayen yau

26/04/2026

Yadda mukayi tunanin dan wasa Mbappe da Vinicius zasu kasance a Real Madrid

Rahotanni sun bayyana cewa Real Madrid na ganin zai yi wuya su fitar da Manchester City daga gasar idan Jude Bellingham ...
06/03/2026

Rahotanni sun bayyana cewa Real Madrid na ganin zai yi wuya su fitar da Manchester City daga gasar idan Jude Bellingham da Kylian Mbappé ba su murmure daga rauni ba. ⚪😲

Ana ganin rashin waɗannan manyan ‘yan wasa biyu zai iya rage ƙarfin Real Madrid sosai a fafatawar…

05/03/2026
05/03/2026

Atisayen yau 5/3/2026, Wanda shine atisayen karshe kafin fafata wasa da delta vigo a gobe juma’ah

18/02/2026

Arda Guler vs Benfica

02/02/2026

Arda Guler vs Rayo

13/12/2025

Don samun damar Saka Jude Bellingham a matsayinsa mafi kyau, Xabi Alonso zai yi ƙoƙarin dawo da tsarin 'diamond' 4-4-2 d...
30/11/2025

Don samun damar Saka Jude Bellingham a matsayinsa mafi kyau, Xabi Alonso zai yi ƙoƙarin dawo da tsarin 'diamond' 4-4-2 da Ancelotti ya saba amfani da shi.

FC Real Madrid Hausa

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FC Real Madrid Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category