Football Hausa

Football Hausa Football Hausa na kawo muku dumi-dumin labarai, bidiyo, da hotunan wasannin kwallon kafa daga ko'ina

Can't Score at bed
17/02/2026

Can't Score at bed

27/08/2025

๐Ÿง ๐Ÿง  Wasa biyu, farawa biyu! ๐Ÿ”ฅ

Xabi Alonso ya nuna cikakken kwarin gwiwa ga Arda Gรผler, ya bashi dama tun daga rana ta farko kuma matashin ya fara nuna irin ฦ™warewarsa! ๐Ÿ˜โšฝ

Kai fa, kana ganin Arda zai iya zama sabon tauraro a hannun Xabi? ๐ŸŒŸ

๐Ÿšจ๐Ÿ˜ก WULAKANCI A FILIN KWALLO!An wulakant* Kylian Mbappรฉ da Vini Jr da cin zarafin launin fata a wasan Real Madrid da Real...
27/08/2025

๐Ÿšจ๐Ÿ˜ก WULAKANCI A FILIN KWALLO!

An wulakant* Kylian Mbappรฉ da Vini Jr da cin zarafin launin fata a wasan Real Madrid da Real Oviedo daren jiya! ๐Ÿ˜”โšฝ๏ธ

Jaridar DiarioAS ta tabbatar da cewa, ana jin sautin โ€œbirra! birra!โ€ lokacin da Mbappรฉ ya zura kwallo ta farko, sannan aka maimaita wannan cin zarafin lokacin da Vini Jr ya shiga wasa. ๐Ÿฅถ

๐Ÿ’ญ Tambaya gare ku:
Ya kamata La Liga su ษ—auki mataki mai tsauri kan irin waษ—annan masoya da ke cin mutuncin โ€˜yan wasa saboda launin fatarsu? ๐Ÿ—ฃ๏ธ

| | |

๐Ÿ‘๐Ÿฟโšฝ Daga karษ“ar kalaman wariyaโ€ฆ zuwa zura kwallo a raga.Well done, Semenyo! ๐ŸคซโœŠ๐Ÿฟ๐Ÿ”ฅWannan shi ake kira amsa da aiki, ba da ...
15/08/2025

๐Ÿ‘๐Ÿฟโšฝ Daga karษ“ar kalaman wariyaโ€ฆ zuwa zura kwallo a raga.

Well done, Semenyo! ๐ŸคซโœŠ๐Ÿฟ๐Ÿ”ฅ

Wannan shi ake kira amsa da aiki, ba da magana ba! ๐Ÿ’ฏ

๐Ÿ‘‰ wannan shine mafitar da tafi dacewa ga โ€™yan wasa idan ana musu wariya?

๐Ÿ˜… Jamie Carragher lokacin da Chiesa ya shigo ya maye gurbin Wirtzโ€ฆ"Thatโ€™s a strange substitution that. Really strange." ...
15/08/2025

๐Ÿ˜… Jamie Carragher lokacin da Chiesa ya shigo ya maye gurbin Wirtzโ€ฆ

"Thatโ€™s a strange substitution that. Really strange." ๐Ÿฅถ

Carragher bai boye mamakinsa ba game da wannan sauyi daga mai horaswa!

๐Ÿ‘€ Kai fa, zaka ce wannan canjin ya dace ne ko kuwa ya lalata tsarin wasan?

๐Ÿ”ฅ Fede da Salah sun yi galaba! ๐Ÿคฉโค๏ธWannan wasan a Anfield ya kasance ษ—auke da ษ—imbin kuzari โ€” amma waษ—anda s**a haskaka s...
15/08/2025

๐Ÿ”ฅ Fede da Salah sun yi galaba! ๐Ÿคฉโค๏ธ

Wannan wasan a Anfield ya kasance ษ—auke da ษ—imbin kuzari โ€” amma waษ—anda s**a haskaka sosai sune Fede da kuma Mohamed Salah! โœจโšฝ๏ธ

๐Ÿ™Œ Amma kai fa, waye kake ganin ya cancanci zama Man of the Match a wannan daren?

๐Ÿ‘‡ Ka zabi naka gwarzo a comments!

๐Ÿšจ ๐Ž๐…๐…๐ˆ๐‚๐ˆ๐€๐‹!An sanar da ranar bikin bayar da kyautar Ballon dโ€™Or na bana!๐Ÿ† Za a gudanar da shi ranar 22 ga Satumba a birn...
19/05/2025

๐Ÿšจ ๐Ž๐…๐…๐ˆ๐‚๐ˆ๐€๐‹!
An sanar da ranar bikin bayar da kyautar Ballon dโ€™Or na bana!

๐Ÿ† Za a gudanar da shi ranar 22 ga Satumba a birnin Paris, a zauren tarihi na Thรฉรขtre du Chรขtelet โ€” karo na 69 kenan!

๐“๐š๐ฆ๐›๐š๐ฒ๐š ๐ญ๐š ๐€๐ง๐š๐ง:
Waye ya fi cancanta da Ballon d'Or na 2025?

Fadakar da mu a comments, sannan ๐ค๐š๐๐š ๐ค๐ฎ ๐ฆ๐š๐ง๐ญ๐š ๐ค๐ฎ ๐›๐ข๐ฒ๐จ ๐…๐จ๐จ๐ญ๐›๐š๐ฅ๐ฅ ๐‡๐š๐ฎ๐ฌ๐šdon cikakken rahoto daga bikin!

๐Ÿšจ๐Ÿšจ ๐‘๐€๐‡๐Ž๐“๐Ž๐ ๐Œ๐€๐ˆ ๐™๐€๐…๐ˆ!Lamine Yamal zai saka lamba 10 a Barcelona kakar wasa mai zuwa โ€” rahoton Memorabilia 1899! ๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ”ŸLamba 1...
19/05/2025

๐Ÿšจ๐Ÿšจ ๐‘๐€๐‡๐Ž๐“๐Ž๐ ๐Œ๐€๐ˆ ๐™๐€๐…๐ˆ!
Lamine Yamal zai saka lamba 10 a Barcelona kakar wasa mai zuwa โ€” rahoton Memorabilia 1899! ๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ”Ÿ

Lamba 10 dai ba lamba bace da ake bayarwa haka nan โ€” daga Maradona zuwa Ronaldinho, daga Messi zuwa yanzu ๐‹๐€๐Œ๐ˆ๐๐„ ๐˜๐€๐Œ๐€๐‹!

๐’๐ก๐ข๐ง ๐ฒ๐š๐ง๐š ๐๐š ๐ค๐š๐Ÿ๐š๐ซ ๐๐š ๐ณ๐š๐ญ๐š ษ—๐š๐ฎ๐ค๐ข ๐ง๐š๐ฎ๐ฒ๐ข๐ง ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐ฅ๐š๐ฆ๐›๐š ๐ฆ๐š๐ข ๐ญ๐š๐ซ๐ข๐ก๐ข?
Ku fadi raโ€™ayinku a comments!

๐๐ข๐ฒ๐จ ๐…๐จ๐จ๐ญ๐›๐š๐ฅ๐ฅ ๐‡๐š๐ฎ๐ฌ๐š ๐๐จ๐ง ๐ค๐š๐ซ๐ข๐ง ๐ฌ๐š๐›๐›๐ข๐ง ๐ฅ๐š๐›๐š๐ซ๐š๐ข ๐ฆ๐š๐ฌ๐ฎ ๐ณ๐š๐Ÿ๐ข ๐๐š ๐›๐š๐ง ๐ฆ๐š๐ฆ๐š๐ค๐ข!

๐Ÿšจ๐Ÿšซ ๐‹๐š๐›๐š๐ซ๐ข๐ง ๐๐š๐ฆ๐ฎ๐ฐ๐š ๐๐š๐ ๐š ๐’๐š๐ฎ๐๐ข๐ฒ๐ฒ๐š!Jaridar Al Riyadh ta tabbatar da cewa Cristiano Ronaldo na fama da ciwo a gaban tsokarsa...
19/05/2025

๐Ÿšจ๐Ÿšซ ๐‹๐š๐›๐š๐ซ๐ข๐ง ๐๐š๐ฆ๐ฎ๐ฐ๐š ๐๐š๐ ๐š ๐’๐š๐ฎ๐๐ข๐ฒ๐ฒ๐š!

Jaridar Al Riyadh ta tabbatar da cewa Cristiano Ronaldo na fama da ciwo a gaban tsokarsa (anterior muscle strain), wanda hakan ke hana shi buga wasanni da cikakken kuzari.

Wannan na zuwa a lokacin da Al-Nassr ke bukatar kwazon manyan โ€˜yan wasa don cimma nasara a karshen kakar.

๐’๐ก๐ข๐ง ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐œ๐ข๐ฐ๐จ๐ง ๐ณ๐š๐ข ๐ก๐š๐ง๐š ๐‘๐จ๐ง๐š๐ฅ๐๐จ ๐ก๐š๐ฅ๐š๐ซ๐ญ๐š๐ซ ๐ฐ๐š๐ฌ๐ฎ ๐ฆ๐ฎ๐ก๐ข๐ฆ๐ฆ๐š๐ง ๐ฐ๐š๐ฌ๐š๐ง๐ง๐ข?
Ku fadi raโ€™ayinku a comments!

๐Š๐š๐๐š ๐ค๐ฎ ๐ฆ๐š๐ง๐ญ๐š ๐ค๐ฎ ๐›๐ข๐ฒ๐จ ๐ฌ๐ก๐š๐Ÿ๐ข๐ง ๐…๐จ๐จ๐ญ๐›๐š๐ฅ๐ฅ ๐‡๐š๐ฎ๐ฌ๐š ๐๐จ๐ง ๐ฅ๐š๐›๐š๐ซ๐š๐ง ๐ค๐ฐ๐š๐ฅ๐ฅ๐จ๐ง ๐ค๐š๐Ÿ๐š ๐ง๐š ๐ ๐š๐ฌ๐ค๐ข๐ฒ๐š ๐๐š ๐ณ๐š๐Ÿ๐ข!!

๐Ÿšจ๐Ÿšจ๐Ÿ’ฃ ๐‘๐ž๐š๐ฅ ๐Œ๐š๐๐ซ๐ข๐ ๐ง๐š ๐ฌ๐ก๐ข๐ซ๐ข๐ง ๐๐š๐ฐ๐จ ๐๐š ๐๐ข๐œ๐จ ๐๐š๐ณ!Rahotanni daga COPE sun bayyana cewa ฦ™ungiyar Real Madrid tana shirin biyan โ‚ฌ...
19/05/2025

๐Ÿšจ๐Ÿšจ๐Ÿ’ฃ ๐‘๐ž๐š๐ฅ ๐Œ๐š๐๐ซ๐ข๐ ๐ง๐š ๐ฌ๐ก๐ข๐ซ๐ข๐ง ๐๐š๐ฐ๐จ ๐๐š ๐๐ข๐œ๐จ ๐๐š๐ณ!

Rahotanni daga COPE sun bayyana cewa ฦ™ungiyar Real Madrid tana shirin biyan โ‚ฌ8m domin dawo da matashin tauraro Nico Paz daga rancen da aka tura shi.

Madrid na ganin yana da kwarewar da za ta iya taimaka musu sosai a gaba, musamman ma da ana shirin sabunta kungiyar da sabbin jini.

๐’๐ก๐ข๐ง ๐๐ข๐œ๐จ ๐ณ๐š๐ข ๐ข๐ฒ๐š ๐ฌ๐š๐ค๐ž ๐ก๐š๐ฌ๐ค๐š๐ค๐š๐ฐ๐š ๐š ๐’๐š๐ง๐ญ๐ข๐š๐ ๐จ ๐๐ž๐ซ๐ง๐š๐›รฉ๐ฎ?
Ku bar raโ€™ayinku a comment!

๐Š๐ฎ๐ฆ๐š ๐ค๐š๐๐š ๐ค๐ฎ ๐ฆ๐š๐ง๐ญ๐š ๐ค๐ฎ ๐›๐ข๐ฒ๐จ ๐ฌ๐ก๐š๐Ÿ๐ข๐ง ๐…๐จ๐จ๐ญ๐›๐š๐ฅ๐ฅ ๐‡๐š๐ฎ๐ฌ๐š ๐๐จ๐ง ๐ฌ๐š๐ฆ๐ฎ๐ง ๐๐ฎ๐ค๐ค๐š๐ง ๐ฌ๐š๐›๐›๐ข๐ง ๐ฅ๐š๐›๐š๐ซ๐š๐ง ๐ค๐ฐ๐š๐ฅ๐ฅ๐จ๐ง ๐ค๐š๐Ÿ๐š ๐š ๐ฌ๐š๐ฎฦ™๐šฦ™๐ž!

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Football Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category