FAGEN WASA

FAGEN WASA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from FAGEN WASA, Sport & recreation, Kano.

Wataƙila wannan taimakon na Darwin Nunez ka iya zama mafi muhimmanci ga Liverpool a ciki da wajen wannan kakar gaba ɗaya...
05/03/2025

Wataƙila wannan taimakon na Darwin Nunez ka iya zama mafi muhimmanci ga Liverpool a ciki da wajen wannan kakar gaba ɗaya.

Shi kansa kyaftin Van Dijk sai da ya jinjina masa. 💥

• Fagen Wasanni

Shin wannan shine mafi kyawun wasan ka a Barca?Szczęsny: "Baku ga komai ba tukuna, domin mafi kyawun yana zuwa, kar ku d...
05/03/2025

Shin wannan shine mafi kyawun wasan ka a Barca?

Szczęsny: "Baku ga komai ba tukuna, domin mafi kyawun yana zuwa, kar ku damu.

Waye yafi kyau yau? Kai ko Pedri?

Szczęsny: "Eh zan iya cewa shine ya lashe kyautar, amma zai bani rabin ta na tafi da ita gida (dariya)."

• Fagen Wasanni

Erling Haaland: "Ina cikin zamani na kuma har yanzu Cristiano Ronaldo yana  zurakwallaye fiye da ni a wannan kakar yana ...
04/03/2025

Erling Haaland: "Ina cikin zamani na kuma har yanzu Cristiano Ronaldo yana zurakwallaye fiye da ni a wannan kakar yana da shekaru 40. Tabbas yana daga cikin Mafi Girma na kowanne lokaci a kwallon kafa".

● Fagen Wasanni

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FAGEN WASA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share