18/08/2026
๐จโช๏ธ KOMAWA LEIPZIG! RB Leipzig na son dawo da Christopher Nkunku!
RB Leipzig na son sake ษaukar Christopher Nkunku, mai shekara 28, daga AC Milan, yayin da Milan ke shirin sayar da ษan wasan a wannan watan.
Wasu ฦungiyoyi ma sun tuntubi Milan kan ษan wasan, kuma ana sa ran Nkunku zai yanke shawara nan ba da jimawa ba.
๐ฐ RB Leipzig ta sayar da Nkunku zuwa Chelsea a 2023 kan โฌ60m, kafin Milan ta ษauke shi a bara kan โฌ37m.
๐ดโซ๏ธ Milan yanzu tana kallonsa a matsayin ษan wasa da za a iya sayarwa.
โข Herbeeb FC