Fagen Wasanni

Fagen Wasanni Jaridar Hausa ta Wasanni wadda Sunanta ya Zagaya Sassan Duniya.
(1)

A hukumance: Jerin yan wasan Farko XI na๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น PORTUGAL ๐Ÿ†š๏ธ DR CONGO ๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ฉ da zasu fafata a gasar cin kofin duniya a yau da karf...
17/06/2026

A hukumance: Jerin yan wasan Farko XI na๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น PORTUGAL ๐Ÿ†š๏ธ DR CONGO ๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ฉ da zasu fafata a gasar cin kofin duniya a yau da karfe 6:00pm.


..
..
Talla:

Ku sauke Appilication domin samun damar sayen Data mai karfin Network akan farashi mai sauki๐Ÿ‘‡
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.Ctdata

Domin neman karin bayani akan sayen Datar mu Yi magana a WhatsApp ko kira๐Ÿ‘‡
07045290049

๐Ÿšจ Erling Haaland ya mayar da martani ga sanarwar Real Madrid na daukar Bernardo Silva hukumance a IG: "Sai mun haษ—u a wa...
17/06/2026

๐Ÿšจ Erling Haaland ya mayar da martani ga sanarwar Real Madrid na daukar Bernardo Silva hukumance a IG: "Sai mun haษ—u a wasan kusa da na ฦ™arshe. ๐Ÿ‘๐Ÿป"

โ˜† Fagen Wasanni

.
TALLA:

๐Ÿš€ KA DAINA SIYAN DATA MAI TSADA!

Kana neman Data mai arha, sauri kuma ba tare da wahala ba? To Alburhandatasub shine mafitarka!

โœ… Data mai araha sosai
โœ… Babu hidden charges
โœ… Saurin isar da Data nan take
โœ… MTN, Airtel, Glo da 9mobile
โœ… Customer Care mai amsawa cikin sauri

๐Ÿ”ฅ MTN SME DATA OFFERS ๐Ÿ”ฅ
๐Ÿ“ถ 1GB โ€” โ‚ฆ250 (1 Day)
๐Ÿ“ถ 1GB โ€” โ‚ฆ400 (7 Days)
๐Ÿ“ถ 2GB โ€” โ‚ฆ800 (7 Days)
๐Ÿ“ถ 3GB โ€” โ‚ฆ1,200 (7 Days)
๐Ÿ“ถ 5GB โ€” โ‚ฆ1,700 (30 Days)

๐Ÿ’ฏ An gwada, an tabbatar, kuma dubban mutane suna amfani da shi kullum!

๐Ÿ“ฒ Kada ka bari wani ya gaya maka, ka gwada da kanka yanzu!

๐Ÿ‘‡ DOWNLOAD APP ๐Ÿ‘‡
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.Alburhandatasub_tm&pcampaignid=web_shareโ ๏ฟฝ

๐Ÿ“ž Customer Care / WhatsApp: 09168161535

๐ŸŒŸ ALBURHANDATASUB โ€“ Tushen Arziki, Data Mai Sauฦ™i Ga Kowa! ๐ŸŒŸ

๐Ÿšจ Kylian Mbappรฉ ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท: "Idan na fara wasa a hankali batare da nuna bajinta ba, kowa yana sukata, ina ganin dole ne naci gab...
17/06/2026

๐Ÿšจ Kylian Mbappรฉ ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท: "Idan na fara wasa a hankali batare da nuna bajinta ba, kowa yana sukata, ina ganin dole ne naci gaba da buga wasa har sai na kai shekara 80."

๐ŸŽ™๏ธ Press

โ˜† Fagen Wasanni


Talla:

Ku sauke Appilication
DATA APP domin samun damar sayen Data mai karfin Network akan farashi mai sauki๐Ÿ‘‡

๐Œ๐“๐ ๐Ÿ๐†๐ โ‚ฆ๐Ÿ๐Ÿ—๐ŸŽ
๐€๐ˆ๐‘๐“๐„๐‹ ๐Ÿ๐†๐ โ‚ฆ๐Ÿ‘๐Ÿ“๐ŸŽ
๐†๐‹๐Ž ๐Ÿ๐†๐ โ‚ฆ๐Ÿ‘๐Ÿ“๐Ÿ
๐Ÿ—๐Œ๐Ž๐๐ˆ๐‹๐„ ๐Ÿ๐†๐ ๐Ÿ๐ŸŽ๐ŸŽ

๐ƒ๐จ๐ฐ๐ง๐ฅ๐จ๐š๐ ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ramadandata.app

Domin neman karin bayani akan sayen Datar mu Yi magana a WhatsApp ko kira๐Ÿ‘‡
07032168097
09068502050

WhatsApp Channel ๐Ÿ‘‡

Follow the Ramadan Data App channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VbBpsnHGOj9wjr65ZR1e

๐Ÿšจ๐Ÿ† WADANA SUKAFI ZURA KWALLAYE A TARIHIN KOFIN DUNIYA NA FIFA:โšฝ๏ธ Kwallaye 16๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Lionel Messi ๐Ÿ†•๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช Miroslav Kloseโšฝ๏ธ Kwallay...
17/06/2026

๐Ÿšจ๐Ÿ† WADANA SUKAFI ZURA KWALLAYE A TARIHIN KOFIN DUNIYA NA FIFA:

โšฝ๏ธ Kwallaye 16
๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Lionel Messi ๐Ÿ†•
๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช Miroslav Klose

โšฝ๏ธ Kwallaye 15
๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท Ronaldo Nazรกrio

โšฝ๏ธ Kwallaye 14
๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท Kylian Mbappรฉ ๐Ÿ†•
๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช Gerd Mรผller

โšฝ๏ธ Kwallaye 13
๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท Just Fontaine

โšฝ๏ธ Kwallaye 12
๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท Pelรฉ

โ˜† Fagen wasanni

A hukumance: Bernardo Silva ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru 2 da Real Madrid.โ˜† Fagen WasanniTALLA:๐Ÿš€ KA DAINA SIYA...
17/06/2026

A hukumance: Bernardo Silva ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru 2 da Real Madrid.

โ˜† Fagen Wasanni


TALLA:

๐Ÿš€ KA DAINA SIYAN DATA MAI TSADA!

Kana neman Data mai arha, sauri kuma ba tare da wahala ba? To Alburhandatasub shine mafitarka!

โœ… Data mai araha sosai
โœ… Babu hidden charges
โœ… Saurin isar da Data nan take
โœ… MTN, Airtel, Glo da 9mobile
โœ… Customer Care mai amsawa cikin sauri

๐Ÿ”ฅ MTN SME DATA OFFERS ๐Ÿ”ฅ
๐Ÿ“ถ 1GB โ€” โ‚ฆ250 (1 Day)
๐Ÿ“ถ 1GB โ€” โ‚ฆ400 (7 Days)
๐Ÿ“ถ 2GB โ€” โ‚ฆ800 (7 Days)
๐Ÿ“ถ 3GB โ€” โ‚ฆ1,200 (7 Days)
๐Ÿ“ถ 5GB โ€” โ‚ฆ1,700 (30 Days)

๐Ÿ’ฏ An gwada, an tabbatar, kuma dubban mutane suna amfani da shi kullum!

๐Ÿ“ฒ Kada ka bari wani ya gaya maka, ka gwada da kanka yanzu!

๐Ÿ‘‡ DOWNLOAD APP ๐Ÿ‘‡
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.Alburhandatasub_tm&pcampaignid=web_shareโ ๏ฟฝ

๐Ÿ“ž Customer Care / WhatsApp: 09168161535

๐ŸŒŸ ALBURHANDATASUB โ€“ Tushen Arziki, Data Mai Sauฦ™i Ga Kowa! ๐ŸŒŸ

Wasan farko na Lamine Yamal a kulob dinsa da kuma wasan farkonsa na gasar cin kofin duniya, Dukkansu ya shigo a canji ya...
16/06/2026

Wasan farko na Lamine Yamal a kulob dinsa da kuma wasan farkonsa na gasar cin kofin duniya, Dukkansu ya shigo a canji ya karbi Pablo Gavi.

โ˜† Fagen Wasanni


Talla:

Sabon Garaษ“asan MTN awoof ga Araha ga ฦ™arko ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
MTN >> Awoof โœ…
1.0๐—š๐—• โ‚ฆ295
๐Ÿฎ.๐Ÿฑ๐—š๐—• โ‚ฆ85๐Ÿฌ
4.0๐—š๐—• โ‚ฆ๐Ÿญ30๐Ÿฌ

๐—”๐—ฝ๐—ฝ๐—น๐—ถ๐—ฐ๐—ฎ๐˜๐—ถ๐—ผ๐—ป
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://play.google.com/store/apps/details?id=app.data.point.com.ng

iphone
https://apps.apple.com/us/app/data-point-vtu/id6744031029

Hanzarta ku sauke domin more wannan garaษ“asa

Neymar da Bruna Biancardi sun ba da sanarwar cewa suna tsammanin haifar ฦ™arin wata yarinyar.Neymar dan kasar Brazil, wan...
16/06/2026

Neymar da Bruna Biancardi sun ba da sanarwar cewa suna tsammanin haifar ฦ™arin wata yarinyar.

Neymar dan kasar Brazil, wanda zai zama uba a karo na biyar.

โ Fagen Wasanni
..
..
Talla:

Ku sauke Appilication domin samun damar sayen Data mai karfin Network akan farashi mai sauki๐Ÿ‘‡
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.Ctdata

Domin neman karin bayani akan sayen Datar mu Yi magana a WhatsApp ko kira๐Ÿ‘‡
07045290049

Idan Lionel Messi ya bada taimako aka zura kwallo a daren yau a karawar su da Algeria a gasar cin kofin duniya, zai zama...
16/06/2026

Idan Lionel Messi ya bada taimako aka zura kwallo a daren yau a karawar su da Algeria a gasar cin kofin duniya, zai zama dan wasan da ya fi bada taimako a tarihin gasar cin kofin duniya.

A halin yanzu yana kunnen doki tare da Diego Maradona akan bada taimako takwas-takwas (8).

โ Fagen Wasanni
...
Talla:

๐Ÿ“ข SMART DATA STATION ๐Ÿ“ข
Ya zo muku da Data mai inganci, mai araha kuma mai saurin aiki!
๐Ÿ”ฅ MTN DATA PROMO ๐Ÿ”ฅ
โœ… 1GB โ€” โ‚ฆ400 (Valid 7 Days)
โœ… 2GB โ€” โ‚ฆ900 (Valid 30 Days)
โœ… 3GB โ€” โ‚ฆ1,150 (Valid 30 Days)
โœ… 5GB โ€” โ‚ฆ1,500 (Valid 30 Days)
๐Ÿ’ฏ Data mai inganci, mai sauฦ™in saya kuma mai saurin kunnawa.
๐Ÿ“ฒ Me kuke jira? Ku hanzarta ku sauke Smart Data Station App domin cin gajiyar wannan tayi na musamman.

https://play.google.com/store/apps/details?id=app.absoft.sdatastation
๐Ÿ“ž Domin ฦ™arin bayani ko siyan Data: โ˜Ž๏ธ 0903 949 7431
โ˜Ž๏ธ 0704 778 4444
SMART DATA STATION
Mafita ga bukatun Data ษ—inku!

Shugaban hukumar kwallon kafa ta ฦ™asar Ghana ya ce Ghana za ta murkushe Ingila da Croatia da kuma Panama a gasar cin kof...
15/06/2026

Shugaban hukumar kwallon kafa ta ฦ™asar Ghana ya ce Ghana za ta murkushe Ingila da Croatia da kuma Panama a gasar cin kofin duniya a wasannin su.

โ Fagen Wasanni

๐ŸŸ๏ธ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ Filin wasa na Arrowhead da ke Kansas City ya shirya tsaf domin fafatawar Argentina ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท da Algeria ๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ฟ! Yana daukar ya...
15/06/2026

๐ŸŸ๏ธ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ Filin wasa na Arrowhead da ke Kansas City ya shirya tsaf domin fafatawar Argentina ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท da Algeria ๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ฟ!

Yana daukar yan kallo 79,416.

โ˜† Fagen Wasanni

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fagen Wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category