Sarkin aska academic Rano

Sarkin aska academic Rano 🙏Wannan qungiya ta sarkin aska academy sunbude wannan page ne saboda magoya bayansu a Koda yaushe🙏

11/11/2025

sarkin aska academic

SHIN AKUNGIYARKAAKWAI DAN WASANGABA KAMAR REALYAKO KOKO BABU
15/09/2025

SHIN AKUNGIYARKA
AKWAI DAN WASAN
GABA KAMAR REAL
YAKO KOKO BABU

kungiyar kwallon kafa ta sarkin aska acaademic tanabukatar add, ar ku amatsayinku na masoyanta dan Allah kusakamu acikin...
15/09/2025

kungiyar kwallon kafa ta sarkin aska acaademic tanabukatar add, ar ku amatsayinku na masoyanta dan Allah kusakamu acikin adduarku dubada wannan gasar champion din dazasufara asatimaizu wa fatanAlkairi ga kungi yar sarkin aska academic

15/08/2025

Masha Allah bless you always say you don't know

Sarkin aska acadamy
29/07/2025

Sarkin aska acadamy

29/07/2025

ba laifi bane idan kaso Wanda yake sonka Allah ka hadamu da masoyanmu na gaskiya fatanalkhairi sarkin aska acadamy

27/11/2024

assalamu alaikum fatankowadakowa yanacikinqoshin lafiyya munaiwakowadakowa fatan alkairi inamaifarincikin sanardaku cewa wannan fagi namu na sarkin aska academic yadawo aikidagaya zaidoradakawomuku abindayashafi wannan kungiya maisuna asama munafatan zakucigaba dabibiyarmu mungode dakanaku MR OP SARSARKIN ASKA ACADEMIC👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏

🚩wannan sune yan wasa 16 da    S**a gayyata Domin fafatawa da    a ranar AlhamisQungiyar Zata Fara wasa a chiyawa🏟 a Kar...
24/04/2024

🚩wannan sune yan wasa 16 da S**a gayyata Domin fafatawa da a ranar Alhamis

Qungiyar Zata Fara wasa a chiyawa🏟 a Karon farko tunda aka qirqiri qungiyar

Zaai wasan a filin wasa 🏟 Na dawakin kudu

Fatan nasara🙏🙏

🚩dukkansu a   suke fafata wasa kuma yan   ne sannan abokan junane➖dan_umma➖dan_mama➖dan_hajia
17/04/2024

🚩dukkansu a suke fafata wasa kuma yan ne sannan abokan junane

➖dan_umma
➖dan_mama
➖dan_hajia

Wasan Sada zumunci f/c gwan gwan sarki aska academy wandaAkashirya shi Dan nishadiWanda aminu baraka ya shiryashiAkan zu...
15/04/2024

Wasan Sada zumunci f/c gwan gwan sarki aska academy wanda
Akashirya shi Dan nishadi
Wanda aminu baraka ya shiryashi
Akan zunzurutun kudi 5k kumaza abaiwa duk qungiyar datainasara
Gabakidaya kudin shin kunata wanna bangare damisalin
karfe 4 30 na yamma afilin wasa
Na ranges

04/04/2024

barkanku dasafiyya wanna fage
namu yanaiwa dokacin alummar
Musulmi Fatan Allah yasamuna
yin ibada karbabbiya Ameen ya
Allah 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Daka sarkin askar Rano asharuwa
Lafiyya

Address

Rano Gwangwan
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin aska academic Rano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share