Labarin wasannin kwallon kafa

Labarin wasannin kwallon kafa domin samun labaran wasanni da dumi duminsu kasance da wannan page don samun labarai sahihai

07/07/2026

shugaban hukumar wasanni ta kasar Morocco yace kasar Morocco kawaii take wakilta ba Africa ba.
ya kuka kalli kalamansa

kana bacci ko ka kalla?
07/07/2026

kana bacci ko ka kalla?

Kano pillars ta dawo daukar horo karon farko bayan samun chanjin shugabanci
06/07/2026

Kano pillars ta dawo daukar horo karon farko bayan samun chanjin shugabanci

Wani lokaci a kano
06/07/2026

Wani lokaci a kano

England ta doke Mexico 3_2
06/07/2026

England ta doke Mexico 3_2

Kasar Norway ta cire Brazil!!
05/07/2026

Kasar Norway ta cire Brazil!!

Kasar Argentina Tasha da kyar  a hannun cape Verde wasa ya kayatar matuka💪💪💪
04/07/2026

Kasar Argentina Tasha da kyar a hannun cape Verde wasa ya kayatar matuka💪💪💪

03/07/2026

Daga filin wasa na kofar naisa A.M.A professionals ke fafata wasa

Ko kocin kasar Spain yayi dabara da ya dauki CURBASI ya bar HUIJSEN?
03/07/2026

Ko kocin kasar Spain yayi dabara da ya dauki CURBASI ya bar HUIJSEN?

Yau zaayi hira da board member na Kano pillars ALH ROONEY da misalin karfe 7 zuwa 8 na daren yau a Nasara Radio 98.5 FM ...
03/07/2026

Yau zaayi hira da board member na Kano pillars ALH ROONEY da misalin karfe 7 zuwa 8 na daren yau a Nasara Radio 98.5 FM tare da Muhammad wasilu kawo.
Zaa tattauna matsalar Kano pillars fatan zaku kasance da wasilu.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarin wasannin kwallon kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Labarin wasannin kwallon kafa:

Shortcuts

Share

Category