05/04/2026
π¨β
| Idan har Barcelona da Real Madrid s**a cinye dukkanin sauran wasannin su, To BarΓ§a zata lashe gasar La Liga a wasan El Classico a Filin Spotify Camp Nou idan har s**ayi nasara akan Real Madrid.
Daren Tarihi Yana Nan Tafe......β³ππ΅π΄