UM Sport News

UM Sport News Sport News Channel
(3)

03/09/2026

Kungiyar Real Madrid na cike da farin ciki lallai MOURINHO ya kawo gyara a dakin sanya tufafi

Carlo Ancelotti ya ziyarci cibiyar daukar horan Real Madrid da ke Valdebebas a safiyar yau. 🤍
03/09/2026

Carlo Ancelotti ya ziyarci cibiyar daukar horan Real Madrid da ke Valdebebas a safiyar yau. 🤍

03/09/2026

Ranchers Bees zasu dinga fafata wasan su na gida a jahar Katsina

03/09/2026

Kamar Kullum Yau ma zamu fara Posting da Fadin
MUHAMMADU RASULILLAH

🚨  Antonio Rüdiger yayi 𝐑𝐄𝐓AYA daga bugawa ƙasar Jamus Wasa ❌🇩🇪Dan wasan ze maida hankalinsa baki daya ga ga ƙungiyar ƙw...
01/09/2026

🚨 Antonio Rüdiger yayi 𝐑𝐄𝐓AYA daga bugawa ƙasar Jamus Wasa ❌🇩🇪

Dan wasan ze maida hankalinsa baki daya ga ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid⚪️

NFF ta karyata labarin da ke yawo a wasu sassan kafafen yaɗa labarai, wadda ake ikirarin cewa ta fito ne daga hukumar ku...
01/09/2026

NFF ta karyata labarin da ke yawo a wasu sassan kafafen yaɗa labarai, wadda ake ikirarin cewa ta fito ne daga hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta duniya, FIFA.

NFF ta bayyana cewa wasikar ƙarya ce kwata-kwata.

FIFA ta riga ta amince da murabus ɗin tsoffin manyan jami’ai da wasu mambobin Kwamitin Zartarwa na NFF (NFF Exco).

A halin yanzu, ana ci gaba da tattaunawa da haɗin gwiwa tsakanin Hukumar Wasanni ta Ƙasa (NSC), hukumar NFF, CAF da FIFA kan cikakken tsarin gyara da inganta harkar ƙwallon ƙafa ta Najeriya.

Haka kuma, ana aiki tare domin cimma matsaya kan taswirar da za a bi a nan gaba, bisa bin ƙa’idoji, dokoki da kundin tsarin mulkin hukumomin da abin ya shafa.

UM Sport News
The Nigeria Football Federation

01/09/2026

Muna taya al'ummar Musulmin duniya Murnar TAKUTAHA

01/09/2026

Kamar Kullum Yau Ma Zamu Fara Posting da Fadin
MUHAMMADU RASULILLAH

Kano State Tofa Premier Kano Pillars U15 0           🆚Kano Municipal 0UM Sport News
31/08/2026

Kano State Tofa Premier

Kano Pillars U15 0
🆚
Kano Municipal 0

UM Sport News

Tofa Firemiya Kano State New Generation 4      🆚Ashafa Action 4
31/08/2026

Tofa Firemiya Kano State

New Generation 4
🆚
Ashafa Action 4

Address

Kabuga Janbulo
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UM Sport News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category