FC Maiyaki United Kwanar Dangora

FC Maiyaki United Kwanar Dangora Official page of Fc maiyaki united,
Kwanar Dangora,
Kiru local govt,
Kano state,
Nigeria.

💪💪💪
07/11/2025

💪💪💪

Good day everyone.....Muna yiwa kungiyar kwallon kafa ta karamar hukumar kiru, (ABDULLAHI SA'IDU ACADEMY) fatan samun na...
30/10/2025

Good day everyone.....

Muna yiwa kungiyar kwallon kafa ta karamar hukumar kiru, (ABDULLAHI SA'IDU ACADEMY) fatan samun nasara a wasan da zasu buga da karamar hukumar Fagge, a yau 30/10/2025 da fatan Allah ya bamu nasara.

We miss you so much! may Allah grant you Jannat Al-firdauss.
16/09/2025

We miss you so much! may Allah grant you Jannat Al-firdauss.

HOME FRIENDLY MATCH Kamar yanda aka saba wannan kungiya zata gudanar da wasan sada zumunci kamar haka:MAIYAKI UNITED FC ...
07/08/2025

HOME FRIENDLY MATCH

Kamar yanda aka saba wannan kungiya zata gudanar da wasan sada zumunci kamar haka:

MAIYAKI UNITED FC
Vs
ACTION BOYZ IKARA

Rana: JUMA'A 8/8/2025
Lokaci: 4:15pm na yamma
Filin wasa: AGAJE BEES STADIUM

Dafatan Allah ya bamu nasara, ameen.

🚨🚨🚨 KUNGIYAR KARE MUTUNCI YOUTH CUP Wannan kungiya na sanar da dukkan masoya zata buga wasanta na  karshe a wasan rukuni...
31/07/2025

🚨🚨🚨 KUNGIYAR KARE MUTUNCI YOUTH CUP

Wannan kungiya na sanar da dukkan masoya zata buga wasanta na karshe a wasan rukuni-rukuni (group stage) daga rukunin A, kamar haka:

MAIYAKI UNITED FC
Vs
YALWA PLANNERS

RANA: Asabar 02/08/2025
LOKACI: 4:15pm(na yamma)
FILIN WASA: AGAJE BEES STADIUM, KWANAR DANGORA.

Dafatan Allah ya bamu nasara, ameen, sannan muna kira ga dukkan magoya baya dasu bamu hadin kai domin ganin wasa ya gudana cikin lukman.

31/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hassan Muhammad Madaki, Habeeb Balogun, Élzhàr Bíçhi, Rhep Buhari Shuaibu Rahama, Real Solar, Mujahid Muhammad, Itz K Town

27/07/2025

With AREWA24 – I just got recognised as one of their top fans!

TABBACIN SAUYA SHEKA(PLAYER TRANSFER) A HUKUMANCE...Wannan kungiya karkashin jagorancinta tana kara tabbatarda ta dauki ...
24/07/2025

TABBACIN SAUYA SHEKA(PLAYER TRANSFER) A HUKUMANCE...

Wannan kungiya karkashin jagorancinta tana kara tabbatarda ta dauki dan wasan kungiyar kafa mai tsaron baya(centre back) na KUMADA FC, wato Musa CJ, bayan cimma yarjejeniya a hukunce tsakanin wadannan kungiyoyi guda biyu.

Musa CJ, ya kasance yana wannan kungiya ta MAIYAKI UNITED tsawon shekaru hudu da watanni a matsayin aro wato on-loan.

Muna masa fatan alkhairi tare da fatan samun karin nasarori masu yawa anan gaba.

Mungode
Ibrahim Shehu Kafinmaiyaki
Chairman
MAIYAKI UNITED

24/07/2025

Big shout-out to my newest top fans! Bøöld Æréwæ, Itz Sboy, Umar Musa Yuseef

23/07/2025

KUNGIYAR KARE MUTUNCI YOUTH CUP

Wannan kungiya zata buga wasanta na uku daga rukuni na A kamar haka:

FC Maiyaki United Kwanar Dangora
Vs
GALADIMA ACADEMY Dansoshiya

Rana: Alhamis 24/07/2025
Filin wasa: Nitel Arena kafin maiyaki
Lokaci: 2:00pm na rana

Note: Wasan rana ne

Dafatan Allah ya bamu nasara, ameen

19/07/2025

Right forward attacker NAZEEFI

Address

Kafin Maiyaki
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 04:00 - 17:00

Telephone

+2347063511511

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FC Maiyaki United Kwanar Dangora posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category