06/07/2024
*Congratulations zuwaga masu mining din CEX.IO.*💃💃
*A ranar 14 ga wannnan watan da muke cikin za'a yi listing din mining din da muke na CEX a exchangers guda biyar. Alhamdulillah Nesa tazo kusa*
*Kafin zuwan wannan Rana kowa ya tabbatar ya dauko exchanger dinsu yayi rigista domin a nan ne zakuga adadin abunda kuka Tara ya bayyana.*
*Sannan muyi amfani da sauran kwanakin da s**a rage mana wajan yin mining din shi sosai da sosai, akwai kyakkyawan zato akan wannan mining din, duba da fundamental analysis din da akayi akan shi.*
*Allah ya bamu nasara*