06/01/2026
*🚨 BREAKING NEWS*
Michael Carrick da Solkskjaer sune Ake sa Rai daya zai rike kungiyar zuwa Karshen season
Kawo yanzu babu official announcement dukkansu biyu suna tattaunawa da united
Confirm united na magana da tsofin Yan wasan kungiyar saidai babu tabbacin waye zai karbi Rikon kwarya a yanzu
More news to come