Mujan Warriors FC

Mujan Warriors FC Football club page

🔥🔥🔥
01/07/2025

🔥🔥🔥

MUJAN WARRIORS FC SAKON TAAZIYYA A Madadin Kafatanin Shugabanni da Yan Wasa da Magoya BayaMuna meqa saqon Ta'aziyyarmu g...
31/05/2025

MUJAN WARRIORS FC

SAKON TAAZIYYA

A Madadin Kafatanin Shugabanni da Yan Wasa da Magoya BayaMuna meqa saqon Ta'aziyyarmu ga Yan Uwan wanda aka rasa
Tare da Meqa Saqon Ta'aziyyarmu ga Gwamnatin Jahar Kano Da Hukumar Wasanni ta jahar Kano tare da Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Jahar Kano da Kafatanin alummah jahar Kano bisa wannan babban rashi da muka yi

Muna roqon Ubangiji Madaukakin Sarki yayi musu Rahama
Allah ya kyautata namu zuwan Ameeen

07/04/2025

MUJAN WARRIORS FC ZATA DAWO DAUKAR HORO RANAR TALATA 8/4/2025

Kungiyar Kwallon Kafa ta Mujan Warriors Na sanarwar yan wasa da magoya baya cewa zata dawo atisaye a gobe talata a filin BUK Staff School
Kamar yadda aka saba

Fatan Nasara MWFC

Muna Farin Cikin Sanarwa Da Yan Wasa Da Magoya Baya Cewa Gobe Zamu Dawo Daukan horo
07/04/2025

Muna Farin Cikin Sanarwa Da Yan Wasa Da Magoya Baya Cewa Gobe Zamu Dawo Daukan horo

A Madadin Kafatanin Shugabani da Yan Wasa da Magoya Baya Na Kungiyar kwallon kafa ta MUJAN WARRIORS FCMuna taya Al'ummar...
28/02/2025

A Madadin Kafatanin Shugabani da Yan Wasa da Magoya Baya Na Kungiyar kwallon kafa ta MUJAN WARRIORS FC
Muna taya Al'ummar Musulmi Murnar Zagayowar Wata Mai Alfarma Watan Ramadan
Da Fatan Za'ai Azumi Lafiya

Management

27/09/2024

MUJAN WARRIORS FC 4
Vs
DABO BABIES FC 4
WE LOST IN PENALTY SHOOTOUT
ALHAMDULILLAH

AHLAN CUP 2023DABO BABIES FC          🆚MUJAN WARRIORS FC DATE: THURSDAY 26/09/2024TIME: 3pmVENUE: MAHAHA SPORT COMPLEX C...
25/09/2024

AHLAN CUP 2023

DABO BABIES FC
🆚
MUJAN WARRIORS FC

DATE: THURSDAY 26/09/2024
TIME: 3pm
VENUE: MAHAHA SPORT COMPLEX COUNTINUE FIELD

ALLAH YA BAMU SA'A

Congratulations Mujaheed mujah
14/09/2024

Congratulations
Mujaheed mujah

Congratulations Salihu aboki
12/09/2024

Congratulations
Salihu aboki

Congratulations Sani chilli
12/09/2024

Congratulations
Sani chilli

MUJAN WARRIORS FC NA TAYA COACH TEACHER MURNAR ZAMA MANAJAN KANO PILLARS (TEAM MANAGER)
16/08/2024

MUJAN WARRIORS FC NA TAYA COACH TEACHER MURNAR ZAMA MANAJAN KANO PILLARS (TEAM MANAGER)

MC4
16/08/2024

MC4

Address

Kano

Telephone

+2348091940839

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujan Warriors FC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mujan Warriors FC:

Share