Fadil Sports

Fadil Sports Labaran Wasanni Da Dumi-Duminsu Sports📰🚨
(1)

16/08/2025

Fadil Sports

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sallami mai horas da 'yan wasan ta Erik Ten Hag nan take.
28/10/2024

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sallami mai horas da 'yan wasan ta Erik Ten Hag nan take.




A kowacce rana ayyukan alkhairi abun so ne, amman aikin alheri a ranar Jumu'a abubuwane na musamman masu tarin falala.A ...
28/06/2024

A kowacce rana ayyukan alkhairi abun so ne, amman aikin alheri a ranar Jumu'a abubuwane na musamman masu tarin falala.

A karanta sannan a dage da salatin Mazo SAW.






Equatorial Guinea 🇬🇶 ta doke masu masaukin baƙi daci hudu da nema (4-0)Shin Ivory coast 🇨🇮 zata tattara nata inata ta ko...
22/01/2024

Equatorial Guinea 🇬🇶 ta doke masu masaukin baƙi daci hudu da nema (4-0)

Shin Ivory coast 🇨🇮 zata tattara nata inata ta koma gida ne ko zata zauna a gida ne





Daga Derby County a gasar Championship da DC Utd a gasar MLS zuwa ga kungiyar kwallan kafa ta Birmingham seda ya dangana...
02/01/2024

Daga Derby County a gasar Championship da DC Utd a gasar MLS zuwa ga kungiyar kwallan kafa ta Birmingham seda ya dangana ko wacce kungiya zuwa kasan teburi a cikin shekara biyu kacal
Zamu iya cewa dai Rooney ya zama jagoran tafiya da baya da baya a matsayinsa na Maihoraswa.

Yanzu dai batum da ake tuni Birmingham City FC ta sallameshi.



゚viralシ

26/12/2023

Get ready.........
We are coming back stronger than ever Inn Shaa Allah 💪

Wa ka sani wanda ya fishi dadewa ..?Ya bugawa kasarsa wasa 137Shekararsa 43Ya fara wasa yana da shekara 17
13/09/2023

Wa ka sani wanda ya fishi dadewa ..?

Ya bugawa kasarsa wasa 137

Shekararsa 43

Ya fara wasa yana da shekara 17




  ya amince da sabuwar yarjejeniyar hukumar kwallon kafa ta Najeriya, kwanaki kadan kafin wasan karshe na neman shiga ga...
12/09/2023

ya amince da sabuwar yarjejeniyar hukumar kwallon kafa ta Najeriya, kwanaki kadan kafin wasan karshe na neman shiga gasar cin kofin Afrika da s**a lallasa Sao Tome and Principe da ci 6-0.

Daga cikin yarjejeniyar da akai dashi ya yadda ya rage kudin albashinsa na dalar Amurka 70,000 zuwa $50,000

Fadil Sports
Ahmed Musa MON

A ganinka wace kungiya ze koma
12/09/2023

A ganinka wace kungiya ze koma

Haba   cin yayi yawa inama lefin 7 din 🥴🤌🏼Fadil Sports
18/07/2023

Haba cin yayi yawa inama lefin 7 din 🥴🤌🏼

Fadil Sports

Shuganan k*k ta PSG - Paris Saint-Germain Nasir Al-Khelaifi ya bayyana cewa kodai dan wasa Kylian Mbappé ya tsawaita Kwa...
05/07/2023

Shuganan k*k ta PSG - Paris Saint-Germain Nasir Al-Khelaifi ya bayyana cewa kodai dan wasa Kylian Mbappé ya tsawaita Kwantiraginsa nan da sati daya ko biyu ko kuma su sashi a kasuwa…..

Dan bazasu lamunci barinsa ya tafi a kyauta ba a karshen sabuwar kakar wasanni

Fadil Sports
Real Madrid C.F.

Cika aiki Erling Haaland a kakar wasanninsa ta FARKO a Premier League. ✅kuna ganin ze lashe kyautarBallon d'Or ko kuwa.....
11/06/2023

Cika aiki Erling Haaland a kakar wasanninsa ta FARKO a Premier League.

✅kuna ganin ze lashe kyautarBallon d'Or ko kuwa..?

Gadai nasarorin daya samu ✨

• Premier League winner🏆
• Epl Golden Boot Winner 👟
• Epl Player of the Season 🥇
• Epl Young Player of the Season🎖️
• FA Cup winner 🏆
• Champions League winner 🏆
• UCL Golden Boot winner 👟

Fadil Sports
UEFA Champions League

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349034000556

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fadil Sports posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fadil Sports:

Share

Category