Madrid Hausa

Madrid Hausa ⚪✔️🇳🇬 Barka da zuwa Shafin Madrid Hausa shafi dake kawo maku Labaran Real Madrid a harshen Hausa HALA MADRID ⚪⚫🔵✨

Karfalona Sai Hakuri 😆  Yamal yane Pedri yane
30/05/2026

Karfalona Sai Hakuri

😆 Yamal yane
Pedri yane

🚨 Ina Mamakin Masu Cewa Mbappe Ne Karfa 🫵😂Sukuma  Messi Da Neymar jr Wainnan Legends din Na Barcelona Fa Sun Kawowa PSG ...
30/05/2026

🚨 Ina Mamakin Masu Cewa Mbappe Ne Karfa 🫵😂

Sukuma Messi Da Neymar jr Wainnan Legends din Na Barcelona Fa Sun Kawowa PSG Champions League Ne ??? 🫵😂

Gabriel yayi aiki, Kuma yayi aika-aika! 😅😂
30/05/2026

Gabriel yayi aiki, Kuma yayi aika-aika! 😅😂

🚨🤍👑 REAL MADRID ce Kungiyar data lashe gasar zakarun Turai sau 5 a cikin shekaru 11 sai yanzu PSG data lashe kofin sau 2...
30/05/2026

🚨🤍👑 REAL MADRID ce Kungiyar data lashe gasar zakarun Turai sau 5 a cikin shekaru 11 sai yanzu PSG data lashe kofin sau 2. 🏆👀

🚨🚨A HUKUMANCE: Dan wasa Cesar Palacios ya koma Como bayan sanya hannu kan kwantiragi da ƙungiyar. Zai buga wasa ƙarƙashi...
30/05/2026

🚨🚨A HUKUMANCE: Dan wasa Cesar Palacios ya koma Como bayan sanya hannu kan kwantiragi da ƙungiyar.

Zai buga wasa ƙarƙashin jagorancin Cesc Fàbregas a kakar wasa mai zuwa a Italiya, bayan ya kawo ƙarshen shekaru shida da ya shafe a La Fábrica.

Real Madrid ta riƙe kashi 50% na haƙƙin ɗan wasan, a wata yarjejeniya mai k**a da wadda aka yi amfani da ita wajen cinikin Nico Paz.

🚨🚨Rabon da Barcelona ta lashe kofin Zakarun Turai (Champions League) tun a shekarar 2015. Tun daga wancan lokacin...• Re...
30/05/2026

🚨🚨Rabon da Barcelona ta lashe kofin Zakarun Turai (Champions League) tun a shekarar 2015. Tun daga wancan lokacin...

• Real Madrid ta lashe kofunan Champions League guda 5 🏆🏆🏆🏆🏆
• Liverpool ta lashe kofinta na 6, inda ta tsallake gaban Barça
• Bayern Munich ta lashe kofinta na 6, inda ta tsallake gaban Barça
• Chelsea ta lashe kofinta na Champions League na 2
• Manchester City ta lashe kofinta na Champions League na farko (1)
• Paris Saint-Germain ta lashe kofunanta na Champions League na farko da na biyu (1 da 2)

PSG TA LASHE KOFIN GASAR ZAKARUN TURAI KARO NA BIYU A JERE. 🏆
30/05/2026

PSG TA LASHE KOFIN GASAR ZAKARUN TURAI KARO NA BIYU A JERE. 🏆

30/05/2026

PSG🏆

🚨 LABARI: Juventus ta sanya sunan ɗan wasan Real Madrid, Brahim Díaz, a jerin ƴan wasan da take son saya a lokacin bazar...
30/05/2026

🚨 LABARI: Juventus ta sanya sunan ɗan wasan Real Madrid, Brahim Díaz, a jerin ƴan wasan da take son saya a lokacin bazarar nan.

⚡Halilin da yake ciki a Madrid game da Dan wasan ba shi da tabbas saboda rashin samun isasshen lokacin buga wasa da kuma yanayin kwantaragin sa na yanzu.

📸 Florentino Perez yana halartar kallon wasan karshe na gasar zakarun Turai a yau. ⚪️
30/05/2026

📸 Florentino Perez yana halartar kallon wasan karshe na gasar zakarun Turai a yau. ⚪️

🚨😁 Ɗan takarar shugabancin Real Madrid, Enrique Riquelme, ya ajiye manyan motocin bas guda huɗu a gaban Puskás Aréna kaf...
30/05/2026

🚨😁 Ɗan takarar shugabancin Real Madrid, Enrique Riquelme, ya ajiye manyan motocin bas guda huɗu a gaban Puskás Aréna kafin wasan ƙarshe na Champions League tsakanin Arsenal FC da Paris Saint-Germain a yammacin yau. 🚌🤍

📝 A jikin motocin an rubuta:

“Ku ji daɗin daren yau. Za mu dawo.” 😏👑

📰 MARCA.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrid Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share