03/01/2024
Dokata Uku 3
Kuzo Mu Duba Wannan Dokar Domin Kuwa tanada Hatsarin Gaske.
3~ Abaya Ansanya Dokar contract To Duk Dan Wasan da Zai Tashi a Yanzu in Dai Yanada Contract da Kungiyar Ku to Dole Sai An Saya Kamar yadda Turawa Suke a Yanzu
* Kamar Ni Yanzu Ace Dan Kungiyar Kwallon kafa ta Chairman Super Action Inada Contract na Two Years to Sai Nayi 1 Years Yanzu Innason Zan Koma F/c Emirate Kunga Innada Ragowar Shekara 1 a Super Action ya Za'ayi Kenan.π€
* Ga Yadda Za'ayi Dole Ne Sai F/c Emirate ta Biya Kudin Contact na Ragowar Shekara 1 Nan Sannan Za Shiga Chiniki Na.π
* Kungiyar Gafcoc Gafcoc Karkashin Jagoranchi Chairman Bello Manaja Tareda Hadin Kan Kowanne Coaches Sun Sawa Contact Kudi Nai ( 1000 ) Duk Shekara Daya 1 Dubu 1000' Haka yake a Yanzu π©Έ
Ya Kake Ganin Wannan Tsarin Sai Dai Tini Wannan Batu ya Shiga Chikin Tsarin Kungiyar GAFCOC na Transfer yazama Dole Kawai Dai Ya Kake Gani Sai Munji Daga Gareku please π