Nassir Nabegu For Live

Nassir Nabegu For Live Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nassir Nabegu For Live, Sport & recreation, Hadejia Road Yankaba Capital Insurance, Kano Outlying.

Barka Da Shan Ruwa Allah Ubangiji Yakarɓi Ibadun Mu Saboda Kima Da Mutuncin Shugaban Mu Annabi Muhammad Sallallahu Alaih...
05/04/2024

Barka Da Shan Ruwa Allah Ubangiji Yakarɓi Ibadun Mu Saboda Kima Da Mutuncin Shugaban Mu Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam Amen.

09/03/2024

Daman su Basa son azauna lfy gidan Barau shiyasa s**aji daɗin rabuwar Bys Shuwaki da Isyaku Abubakar Balan saboda sunsan shuwaki kar yake, shiyasa s**a bi balan

09/03/2024

DUNIYA ABAR TSORO
Da KSSM da sauran ƙungiyoyin mu na Apc wallahi tallahi da Dr Nasir Y Gawuna shine Gwamna a kano da bazasu koma gidan Barau ba .

Barka Da Exercise Chm Hon Musa Yaron Aranposu .
09/02/2024

Barka Da Exercise Chm Hon Musa Yaron Aranposu .

Allah yaci gaba da kula dakai dan arzikin Shugaban Mu Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam Hon. Rabiu Baba Nabegu ...
03/02/2024

Allah yaci gaba da kula dakai dan arzikin Shugaban Mu Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam Hon. Rabiu Baba Nabegu .

Innalillahi wa inna ilahir raji'unAbba Gwagwarwa  Allah yajiƙan ɗiyarka Allah yabaka hakuri da juriya na rashin ta Ameen...
17/09/2023

Innalillahi wa inna ilahir raji'un

Abba Gwagwarwa Allah yajiƙan ɗiyarka Allah yabaka hakuri da juriya na rashin ta Ameen.

Nazer Danhalak Dakata

Matashin Ɗan Gwarmaya Nasir Sa'id Adhama Allah Yamaka Yadda Kakeso Dan Alfarmar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasall...
10/09/2023

Matashin Ɗan Gwarmaya Nasir Sa'id Adhama Allah Yamaka Yadda Kakeso Dan Alfarmar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam Ameen.

ADDU'A CE GA MAI KAUNAR TALAKAWAYa Allah yadda wannan bawa naka yake tallafawa ƴa'ƴan talakawa a manyan ma'aikatun gwamn...
09/09/2023

ADDU'A CE GA MAI KAUNAR TALAKAWA

Ya Allah yadda wannan bawa naka yake tallafawa ƴa'ƴan talakawa a manyan ma'aikatun gwamnatin tarayya, da kuma wurare da bam-bam na cin arziki, ya Allah muna roƙonka Allah kaci gaba da faranta masa rai, ya Allah ka kare shi daga mugun ji da mugun gani, ya Allah karaya masa zuri'arsa, Allah kasa yagama da duniya lafiya.

Samun irin Hon. Nassir Ali Ahmed acikin ƴan' siyasar wannan zamani ƴan' jari hujja abune mai matuƙar wahala domin ɓangaranci ko bam-bamcin ra'ayi ba yahana Hon. Nassir Ali Ahmed yayi wa mutum abun Alkhairi, Allah kayi Hon. Nassir Ali Ahmed dan fiyayyen halitta shugaban mu Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam Ameen.

Nz Danhalak

Allah Yasa Muji Alkhairi A tare Da kai Alh. alwan Hassan Ameen Ya Rabbal Alamin, Barka Da Juma'at.
08/09/2023

Allah Yasa Muji Alkhairi A tare Da kai Alh. alwan Hassan Ameen Ya Rabbal Alamin, Barka Da Juma'at.

Barkammu Da Juma'at Allah Ubangiji Yabamu Albarkacin Wannan Rana Ameen
08/09/2023

Barkammu Da Juma'at Allah Ubangiji Yabamu Albarkacin Wannan Rana Ameen

Barkammu Da Juma'at Allah Ubangiji Yabamu Albarkacin Wannan Rana.
18/08/2023

Barkammu Da Juma'at Allah Ubangiji Yabamu Albarkacin Wannan Rana.

Allah ya ƙaddara maka bababn rabo a wannan zubin da akeyi a Nigeria Allah ya yasa kasamu damar datafi Alkhairi Ameen.
03/08/2023

Allah ya ƙaddara maka bababn rabo a wannan zubin da akeyi a Nigeria Allah ya yasa kasamu damar datafi Alkhairi Ameen.

The Convener of the North-South Progressives Alliance (NOSPA), a support group within the All Progressives Congress (APC), Alwan Hassan has called on all appointees in the administration of President Bola Ahmed Tinubu to display a high sense of loyalty and submit themselves to the dictates of the Al...

Address

Hadejia Road Yankaba Capital Insurance
Kano Outlying

Telephone

+449063339943

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nassir Nabegu For Live posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share