11/04/2026
A lokacin da Dro ya tafi, na kasance cikin masu s**a, amma yanzu na fara ganin gaskiyar lamarin.
‘Yan wasa suna da hakkin su samu dama, idan ba ka basu ba, me zai sa su tsaya?
Yau abin da ya faru, Ronny ya cancanci buga wasan nan da cikakken dama, amma an hana shi – wannan ba daidai bane!
Idan ya tafi gobe, zan tabbata magoya bayan Barcelona da dama za su yi masa s**a.