Jahun football news by s.sony

Jahun football news by s.sony Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jahun football news by s.sony, Jigawa, Jahun.

🚨🎙Pep Guardiola on the corner antics:“It’s sad what Arteta has turn football into (turn corner kick into some WWE scene)...
24/02/2026

🚨🎙Pep Guardiola on the corner antics:

“It’s sad what Arteta has turn football into (turn corner kick into some WWE scene), I’m not too surprised, I mean you couldn’t you could expect much from someone who was watching Disney cartoon when I was teaching his colleague how to win trophies”

SAKON BARKA DA SHAN-RUWA GA KUNGIYAR WASA TA GOLDEN HEREOS JAHUNALLAH UBANGIJI YAKARBI IBADUN MUMUNA YIWA KUNGIYAR GOLDE...
24/02/2026

SAKON BARKA DA SHAN-RUWA GA KUNGIYAR WASA TA GOLDEN HEREOS JAHUN

ALLAH UBANGIJI YAKARBI IBADUN MU
MUNA YIWA KUNGIYAR GOLDEN HEREOS DA MAGOYA BAYAN TA FATAN ALKHAIRI 🤲🤲🙏

"BARKA DA RAMADAN DAY 7🌙for number 7  kanawa jr  🤲💪Wishes from Juventus fc jigawa!To all fans, happy feasting Day 7! 🍴Ma...
24/02/2026

"BARKA DA RAMADAN DAY 7🌙
for number 7 kanawa jr 🤲💪
Wishes from Juventus fc jigawa!

To all fans, happy feasting Day 7! 🍴
May Allah accept our prayers & fasting 🕋 "

"BARKA DA RAMADAN DAY 6 🌙for number 6  yawison  🤲💪Wishes from Juventus fc jigawa!To all fans, happy feasting Day 6! 🍴May...
23/02/2026

"BARKA DA RAMADAN DAY 6 🌙
for number 6 yawison 🤲💪
Wishes from Juventus fc jigawa!

To all fans, happy feasting Day 6! 🍴
May Allah accept our prayers & fasting 🕋 "

DAY 5NUMBER 5 FOR NUMBER 5 ISHAQ EDERJUVENTUS FOOTBALL CLUB JIGAWAMUNA MEKA SAKON BARKA DA SHAN-RUWA GA DUK AL'UMAR MUSU...
22/02/2026

DAY 5
NUMBER 5
FOR NUMBER 5 ISHAQ EDER
JUVENTUS FOOTBALL CLUB JIGAWA
MUNA MEKA SAKON BARKA DA SHAN-RUWA GA DUK AL'UMAR MUSULMAN DUNIYA,.

ALLAH YA AMSHI IBADUN MU ALLAH UBANGIJI YACIKA MANA BURINMU.

Magoya bayan Arsenal F.C. a ƙasar Zimbabwe sun gudanar da wani taro domin tattauna shirye-shiryen wasannin da ƙungiyar z...
22/02/2026

Magoya bayan Arsenal F.C. a ƙasar Zimbabwe sun gudanar da wani taro domin tattauna shirye-shiryen wasannin da ƙungiyar za ta buga nan gaba a kakar bana.

Arsenal dai ba ta lashe kofin Premier League ba tsawon shekaru 22 yanzu.

Yaushe ne ƴan Najeriya za su yi nasu taron?

21/02/2026

Wace Kungiya ce Tafi ko Wace Kungiya Kyau a Shekarar 2025 a Kaf Jihar jigawa?

"BARKA DA RAMADAN DAY 4 🌙for number 4 Data Jr and kessi 🤲💪Wishes from Juventus fc jigawa!To all fans, happy feasting Day...
21/02/2026

"BARKA DA RAMADAN DAY 4 🌙
for number 4 Data Jr and kessi 🤲💪
Wishes from Juventus fc jigawa!

To all fans, happy feasting Day 4! 🍴
May Allah accept our prayers & fasting 🕋 "

Babban burin Mu shine Tayaya zamuyi Promoting din Yan Wasan Mu na Garin jahun Ta hanyar social Media.Wannan shine dalili...
20/02/2026

Babban burin Mu shine Tayaya zamuyi Promoting din Yan Wasan Mu na Garin jahun Ta hanyar social Media.

Wannan shine dalilin Dayasa Muke Kawo update Ga Yan wasan Mu Kuma Muka Bude shafuka na Musamman Domin Wallafa Yan wasan Mu.

ku temake da like da share domin wannan burin namu ya jika tare.

Muna da Shafin salisu Muhammad Sony
sannan Muna da Shafin jahun Football news by s.sony ...Yana dakyau Kuyi following din Wayan Nan shafukan Domin Samun Cikakkun Labaran Wasanni

✍️
salisu Muhammad Sony
jahun football madia aid

RANA TA UKU SUPER HILLS (LION HEART 💪💥👀)BARKA DA SHAN-RUWA KUNGIYAR WASA TA LIONS HEARTKUNGIYAR WASA TA JAHUN SUPER (LIO...
20/02/2026

RANA TA UKU SUPER HILLS (LION HEART 💪💥👀)
BARKA DA SHAN-RUWA KUNGIYAR WASA TA LIONS HEART

KUNGIYAR WASA TA JAHUN SUPER (LIONS HEART 💪)
ta taka rawar gani a kakar wasa ta jahun , ,

kungiyar ta karkare wasan jahun premier league a mataki na uku a tebirin gasar,
sannan Kuma kungiyar taje matakin dafda na karshe a gasar jahun fa cup

sannan Kuma kungiyar taje matakin dafda na karshe (semifinals) a gasar danmodicup

kungiyar ta mataki na biyu a gasar jahun youths cup.

babban tarishin kungiyar shine itace kungiya daya tilo wadda tafi kowacce kungiyar wasa ta jahun daukar premier league.
sannan kungiyar bata taba fita daga duk wata gasa ba a jahun

dolene muyaba wa jagoran wannan kungiyar mlm Abdullahi ubah(chiaman)

muna masu tura sakon barka da shan-ruwa ga yan wasa da magoya baya da management na wannan kungiyar ta 🦁 💓 super hills zuciyar zaki

da fatan alkhairi

da me kuke dunawa da Lion heart a fagen wasa?

wanda dan wasan ne tauraron ku a super hills?

ni chiaman

Alhamdulillah 👍 An yi Atisaye yau a Filin pillars kamar yanda aka tsara, kuma Atisayen yayi kyau sosai Masha Allah.  Za ...
20/02/2026

Alhamdulillah 👍

An yi Atisaye yau a Filin pillars kamar yanda aka tsara, kuma Atisayen yayi kyau sosai Masha Allah.

Za a fara kwallon Azumi in sha Allah satin nan da za mu shiga, Tabbas akwai tsare-tsare masu kyau da aka yi wa wasannin.

Ku kasance a ankare domin samun tabbacin an gayyace ku ko sai dai ku zo kallo.

Za a fitar da tsarin jadawalin yan wasa da kuma yanda tsarin wasan zai kasance da zarar masu shirya gasar sun kammala tsarawa. ( salisu Muhammad Sony × Abba Aliyu )

Kar ku manta a Filin pillars za a buga wadannan wasanni.

🏟️

Idan Ka taba yin irin wan nan rayuwar kayi comment da sunan makarantar ku
20/02/2026

Idan Ka taba yin irin wan nan rayuwar kayi comment da sunan makarantar ku

Address

Jigawa
Jahun

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jahun football news by s.sony posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jahun football news by s.sony:

Share