Ƙwallon ƙafa Hausa

Ƙwallon ƙafa Hausa Labarai da Rahotanni kan wasan ƙwallon ƙafa

Barcelona ta ƙoro Real Valladolid har gida a gasar LaLiga da ci 1-2
03/05/2025

Barcelona ta ƙoro Real Valladolid har gida a gasar LaLiga da ci 1-2

Declan Rice ya cika wasansa na 100 a Arsenal tare da zura kwallo a raga.
03/05/2025

Declan Rice ya cika wasansa na 100 a Arsenal tare da zura kwallo a raga.

• Dan wasan gaba na Arsenal Bukayo Saka yayi magana da kuma yabo cike da mamaki ga dan wasan Gefen dama na Barcelona Lam...
03/05/2025

• Dan wasan gaba na Arsenal Bukayo Saka yayi magana da kuma yabo cike da mamaki ga dan wasan Gefen dama na Barcelona Lamine Yamal Nasraoui Ebana.

• Saka ya bayana cewa dan wasa Lamine Yamal Babban Mutum ne, a maganar gaskiya abinda yakeyi a wannan kananun shekarun abune da ba kamar abinda muka saba gani ba.”

“Banta tunanin dan shekara 17 a wannan matakin ba.” Inji Bukayo Saka. 👀

• Zaku iya kallar wasanni kyauta batare da subscriptions ba a manahajarmu don saukewa:

https://app.sofascore.com/nixz/Kwallon

Wasanni 5 da aka buga tsakanin kungiyar ƙwallo ƙafa ta Barcelona da Real Valladolid, a baya.a
03/05/2025

Wasanni 5 da aka buga tsakanin kungiyar ƙwallo ƙafa ta Barcelona da Real Valladolid, a baya.a

Rodrigo bazai buga wasan gobe ba... Ƙun sa dalili....Mu hadu a sashin sharshi
03/05/2025

Rodrigo bazai buga wasan gobe ba... Ƙun sa dalili....

Mu hadu a sashin sharshi

🚨 Da Dumi-Dumi | Jules Kounde ya gaggauta dawowa Atisaye kungiyar sa ta Barcelona(via Mundo Deportivo)
03/05/2025

🚨 Da Dumi-Dumi | Jules Kounde ya gaggauta dawowa Atisaye kungiyar sa ta Barcelona

(via Mundo Deportivo)

Leipzig ta hana Bayern ɗaukan kofin Bundesliga a cin kwallo a minti na ƙarshe mai cike da ban mamaki.
03/05/2025

Leipzig ta hana Bayern ɗaukan kofin Bundesliga a cin kwallo a minti na ƙarshe mai cike da ban mamaki.

03/05/2025

Abin mamaki

Harry Kane da Bayern Munich suna dab da lashe gasar Bundesliga bayan sun tashi a 2-0 s**a kuma dawo da jagorancin 3-2 a ...
03/05/2025

Harry Kane da Bayern Munich suna dab da lashe gasar Bundesliga bayan sun tashi a 2-0 s**a kuma dawo da jagorancin 3-2 a gaba, sai dai RB Leipzig ta farke kwallon a cikin minti na ƙarshe na ƙarin lokaci!

Harry Kane yana cikin fili shirye-shiryen murnar lashe kofinsa na farko a matsayin ɗan wasan ƙwallon ƙafa kwararre yayin da Bayern ke gaba, amma sai Yusuf Poulsen ya zura kwallo a minti na 90+4’ domin Leipzig ya lalata musu shiri.

Ba a yau ba!

YANZU-YANZU: Barcelona ta FASA daukar Nico Williams.Kungiyar na iya mai da hankali yanzu wajen sayen Ademola Lookman a k...
02/05/2025

YANZU-YANZU: Barcelona ta FASA daukar Nico Williams.

Kungiyar na iya mai da hankali yanzu wajen sayen Ademola Lookman a kan kusan €50M.

__elnacionalcat🔵🔴

Tsalle-tsallen magoyan a filin wasa na Anfield ya kai maki 1.74 a ma'aunin girgizar ƙasa a lokacin da Mac Allister ya zu...
02/05/2025

Tsalle-tsallen magoyan a filin wasa na Anfield ya kai maki 1.74 a ma'aunin girgizar ƙasa a lokacin da Mac Allister ya zura ƙwallo na biyu a karawarsu da Spurs.

Masanin motsin ƙasa, Callum Harrison ya ce tsalle-tsalle da kuma rawar da magoyan ke yi ne ya haifar da ƙaramar girgizar.

BBChausa

Masu ƙarancin shekaru cikin ƴan kwallon da s**a fi yawan saka ƙwallo a raga, wasannin kusa dana karshe a gasar zakarun n...
02/05/2025

Masu ƙarancin shekaru cikin ƴan kwallon da s**a fi yawan saka ƙwallo a raga, wasannin kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar Turai ta bana.

Kylian Mbappe
Lamine Yamal

Address

Hadejia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ƙwallon ƙafa Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category