22/04/2025
[4/22, 8:01 PM] Thê Böy Ãyphã: Wasan yana kayatarwa!
An buga wasanni uku, duk kuwa sun tashi kunnen doki (draw).
Nasarawa United sun je gidan Farin Dutse United Academy inda aka yi wasa mai cike da nishaɗi kuma aka tashi kunnen doki.
Fatanmu ga magoya baya da 'yan kallo shi ne Allah ya kammala wannan gasar league lafiya.
Farin Dutse Happy Boy FC da Young Academy sai dai kallon wasa, domin sun kasa yin rajista (registration).
Farin Dutse New Boys zasu karɓi baƙuncin Nasarawa United a gobe Laraba, wanda shima ake sa ran zai kasance wasa mai ƙayatarwa.
Reported by Aypha 12
[4/22, 8:03 PM] Thê Böy Ãyphã: The league has been started