D/Anty Ontop

D/Anty Ontop Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from D/Anty Ontop, Sport & recreation, Unguwar Dallatu Gusau, Gusau.

07/12/2025

With Everyone Products – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. πŸŽ‰

πŸ”₯✨ Yau Zamuga Yan! ✨πŸ”₯🌟 12 β†’ 🟒 Sha Biyu 🌟🌟 13 β†’ πŸ”΄ Sha Uku πŸŒŸπŸ’«βš‘οΈ Kowa ya shirya domin yau za’a ga yan Sha Biyu da Sha Uku! ...
04/10/2025

πŸ”₯✨ Yau Zamuga Yan! ✨πŸ”₯

🌟 12 β†’ 🟒 Sha Biyu 🌟
🌟 13 β†’ πŸ”΄ Sha Uku 🌟

πŸ’«βš‘οΈ Kowa ya shirya domin yau za’a ga yan Sha Biyu da Sha Uku! 😎πŸ”₯

# Arewa

πŸ€” Irin wannan sulhun da ake yi tsakanin jami’an tsaro da ’yan bindiga – kuma har suna da bindigogi a hannu – wai me haka...
30/08/2025

πŸ€” Irin wannan sulhun da ake yi tsakanin jami’an tsaro da ’yan bindiga – kuma har suna da bindigogi a hannu – wai me hakan yake nuna mana?

πŸ‘‰ Gazawa ce ta jami’an tsaro ne? 😟
πŸ‘‰ Ko kuwa kawai wala-wala ake yi da mu talakawa? πŸ˜’

Ni fa abin yana bani mamaki wallahi! 😳
Ace an yi sulhu yau…
Bayan kwana biyu πŸ•‘ sai ka ji an sake kashe mutane 😒.
Bayan wasu kwanaki kuma sai a ce an koma zaman sulhu! πŸ€·β€β™‚οΈ

βš–οΈ Shin wannan sulhu ne na gaskiya, ko kuwa wata hanya ce kawai ta boye raunin gwamnati? 🏴

✍️ D/Anty

-
πŸ”–
πŸ‡³πŸ‡¬ πŸ”« πŸ˜” πŸ“° βš–οΈ

Address

Unguwar Dallatu Gusau
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when D/Anty Ontop posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share