AHACO Luxury

AHACO Luxury wholesale and retail of sport wears, jewelry watches, luxury shoes, clothes and lots more

New arrival of Football bootsChoice your favorite and enjoy an affordable price...
26/11/2025

New arrival of Football boots

Choice your favorite and enjoy an affordable price...

Wato Babu Abinda yake Sakani cikin Zullummi da mamaki. Kamar idan Janaury 2026 yazo, YADDA President TINUBU ya saka hann...
16/11/2025

Wato Babu Abinda yake Sakani cikin Zullummi da mamaki.

Kamar idan Janaury 2026 yazo, YADDA President TINUBU ya saka hannu akan Dokar Haraji. Yadda za'a fara cirewa Mutane Kudade a Account nasu!

Shi bai baka Kudin ba. Shi na Account naka yake bi a Cire maka abinda ka nemo da guninka🤣🤣!!

Babu Abunda ba ya yiwuwa a wajen Tinubu!!

Mutumin da yasa aka karawa IGP wa'adi da shugaban Customs duk da wa'adinsu ya cika na Ritaya saboda interest nashi a ajeyesu!

Mutumin da ya sauke Zababben Gomanan Rivers State ya saka wanda yake so kafin da gabata aka maida shi.

Mutumin da ake Zargin sayan Yan Jam'iyar Adawa ya mayer dasu Jam'iyar sa saboda Cin zaben 2027.

Lalle akwai Jan Aiki🤣🤣🤣

Daga Bar Hamza Nuhu Dantani

Shugaban ƙasar Koriya ta Arewa Kim Jong-un ya amince a cigaba da haska wasannin gasar Premier League a ƙasar sa, amma a ...
13/11/2025

Shugaban ƙasar Koriya ta Arewa Kim Jong-un ya amince a cigaba da haska wasannin gasar Premier League a ƙasar sa, amma a ƙarƙashin waɗannan tsauraran sharuɗɗan:

1. Ba za a haska wasanni kai tsaye ba, sai an gyara su kafin a watsa su a ƙasar.

2. Kowanne wasa za a rage shi zuwa minti 60 kacal, maimakon cikakken minti 90.

3. Duk wani rubutun turanci da aka yi a filin wasan, za a gyara shi ya koma rubutun Koriya ta Arewa.

4. Ba za a haska ba, kuma za a cire duk wani abu da zai haska wasan yan wasan ƙasar Koriya ta Kudu waɗanda s**a haɗar da:
• Kim Ji-soo (Brentford)
• Hwang Hee-chan (Wolves)

5. Duk wani wuri dake nuna alamar tallen auren j*nsi za a cire shi ya yin haska wasan.

• Fagen Wasanni

🚨 𝐎𝐅𝐅𝐈𝐂𝐈𝐀𝐋: Nigeria reach the final of the African World Cup play-offs! 💣🇳🇬Will Nigeria qualify to the 2026 World Cup? 👀
13/11/2025

🚨 𝐎𝐅𝐅𝐈𝐂𝐈𝐀𝐋: Nigeria reach the final of the African World Cup play-offs! 💣🇳🇬

Will Nigeria qualify to the 2026 World Cup? 👀

OSIMHEN!!! OSIMHEN!!! BRACE!!! BRACE!!! NIGERIA CAN NOW GO TO THE WORLD CUP!! 💣💣🇳🇬
13/11/2025

OSIMHEN!!! OSIMHEN!!! BRACE!!! BRACE!!! NIGERIA CAN NOW GO TO THE WORLD CUP!! 💣💣🇳🇬

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AHACO Luxury posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category