24/06/2026
Friendly Mach " Friendly Mach"Friendly Mach.
Wasan sada Zumunta Tsakanin REAL FC FUNTUA v YOUNG STARS FC BAKORI ( DANKAWU BOYS )
Wanda Za'ayi Ranar lahadi
28-06-2026
Time: 4:00pm
Venue : Cikin Ramalan Primary School Bakori.
Domin Karrama Mai Girma Super Elder Kuma S.A Na Mai Girma Gwamna Jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda Alh Musa Dankawu Elder.
Sannan Za Ayi bikin bude Wannan Team na (DANKAWU BOYS) Wanda Mai Girma Shugaban karamar Hukumar Bakori Hon Abubakar Musa Barde Shine Uban Taro Wanda Shine Chairman na Wannan Taro baki daya.
Sannan Akwai Manyan Baki kamar haka.
1- Chairman Bakori Local Government Hon Abubakar Musa Barde.
2- Dan Majalissar Jiha Member House Of Assembly Bakori Local Government Hon Kandarawa
3- Hon AB Dabai Member House Of Representative Bakori/Danja
4- Hon Gambo Rabiu Bakori
5- Hon Commissioner Dan gogo
6- Hon Ibrahim Haruna Dan Alkali DG Amanar Malam Dikko Umar Radda.
7- Shugaban Jam'iyyar APC na karamar Hukumar Bakori Hon Tahamu Barde.
7- Alh Shehu Mamman Sakataren Karamar Hukumar Bakori.
8- Hon Abubakar Solo
9- All Councilors Bakori Local Government .
10- S.As Bakori Local Government.
Wadannan sune manyan baki na Alh Musa Dankawu Elder Domin Kaddamar da Wannan Team na (DANKAWU BOYS ).