03/04/2022
Alhamdulillah An buga football ⚽ A 'kabalawa A filin manyan 'yan wasan Garin an yi wasa tsakanin wa'danda s**a bar kwallo tun 2007 zuwa 2010 da kuma manyan'yan wasan Garin wa'danda suke taka leda a Yanzu Anyi wasan lafiya kuma An tashi lafiya wa'danda s**a yi nasara
Tsofaffi 2vs3 matasa