Fagen Madrid

Fagen Madrid 🤍🇳🇬Shafin Labaran Real Madrid wanda yake kawo muku Ingantattun Labaran da Harshen Hausa«𝗙𝗮𝗴𝗲𝗻 𝗠𝗮𝗱𝗿𝗶𝗱» ⚪⚫🔵

🚨🚨 Dan wasa  Sergio Martínez ya koma Real Madrid kan kuɗin yuro €3m!Real Madrid ta biya kuɗin sakin sa (release clause)....
31/08/2026

🚨🚨 Dan wasa Sergio Martínez ya koma Real Madrid kan kuɗin yuro €3m!

Real Madrid ta biya kuɗin sakin sa (release clause).

🚨🚨 Matar Marc Cucurella ta nuna kyaututtukan da Real Madrid ta ba su a ranar gabatar da shi.Rigunan Real Madrid ga dukka...
31/08/2026

🚨🚨 Matar Marc Cucurella ta nuna kyaututtukan da Real Madrid ta ba su a ranar gabatar da shi.

Rigunan Real Madrid ga dukkan ‘yan uwansa da ‘yan uwanta.

Jakar kuɗi ta Loewe gare ta.

Ƙaramin samfurin filin wasa na Santiago Bernabéu.

Agogon Hublot na Marc.

🚨🚨 Sergio Martínez ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru huɗu da Real Madrid, wanda zai ci gaba da kasancewarsa a ƙungi...
31/08/2026

🚨🚨 Sergio Martínez ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru huɗu da Real Madrid, wanda zai ci gaba da kasancewarsa a ƙungiyar har zuwa 2030. Zai shiga ƙungiyar Castilla.

Barcelona, Atlético Madrid, Villarreal, da wasu ƙungiyoyi daga Ingila da Saudi Arabiya sun nuna sha’awarsu gare shi. Amma sai Real Madrid ta kira shi, kuma komai ya canza.

A cewar 🗞️ : Diario AS.

🚨🚨 This is Real Madrid ✅
31/08/2026

🚨🚨 This is Real Madrid ✅

🚨🚨’Yar Bernardo Silva tare da ’yar Thibaut Courtois bayan kammala wasan Jiya . 🥹🤍
31/08/2026

🚨🚨’Yar Bernardo Silva tare da ’yar Thibaut Courtois bayan kammala wasan Jiya . 🥹🤍

🚨🚨A cewar 🗣️ José Mourinho kan Eduardo Camavinga:“Eduardo Camavinga, yaro ne da ba a cika nuna masa ƙauna ba, amma ya yi...
31/08/2026

🚨🚨A cewar 🗣️ José Mourinho kan Eduardo Camavinga:

“Eduardo Camavinga, yaro ne da ba a cika nuna masa ƙauna ba, amma ya yi KYAkyawan wasa sosai.”

🤍 Mourinho ya yi kyakkyawan yabo ga Camavinga bayan irin rawar da ya taka.

🚨🚨 A HUKUMANCE: Real Madrid za ta kara da Atlético Madrid a filin gidansu ranar Lahadi, 20 ga Satumba, da ƙarfe 16:15 na...
31/08/2026

🚨🚨 A HUKUMANCE: Real Madrid za ta kara da Atlético Madrid a filin gidansu ranar Lahadi, 20 ga Satumba, da ƙarfe 16:15 na CEST.

🚨🚨.A cewar 🗣️ Thibaut Courtois: “jose Mourinho ya gaya mana a lokacin hutun rabin lokaci cewa mu ci ƙarin ƙwallaye, amma...
30/08/2026

🚨🚨.A cewar 🗣️ Thibaut Courtois: “jose Mourinho ya gaya mana a lokacin hutun rabin lokaci cewa mu ci ƙarin ƙwallaye, amma mafi muhimmanci shi ne kada mu zura muna ƙwallo.”

🚨🚨A cewar 🗣️ Thibaut Courtois: “Ina ganin a rabin lokaci na biyu, ba mu buga wasa yadda ya kamata ba.Mun rage saurin was...
30/08/2026

🚨🚨A cewar 🗣️ Thibaut Courtois: “Ina ganin a rabin lokaci na biyu, ba mu buga wasa yadda ya kamata ba.

Mun rage saurin wasan, kuma muka bar su suna samun fili mai yawa da ƙwallo. Ina ganin wannan wani abu ne da muke buƙatar ingantawa.

A rabin na biyu ya kamata mu ƙara saurin wasan domin magoya bayan Bernabéu su ji daɗin wasan, amma 4-0 sakamako ne mai kyau.”

🚨🚨Dan wasa Kylian Mbappé tare da ɗan Achraf Hakimi a filin wasa na Bernabéu yau.
30/08/2026

🚨🚨Dan wasa Kylian Mbappé tare da ɗan Achraf Hakimi a filin wasa na Bernabéu yau.

Address

Faskari

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fagen Madrid posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share