Ss Lazio Academy Danmusa

Ss Lazio Academy Danmusa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ss Lazio Academy Danmusa, Coach, Sabon Gari Danmusa LG, Dan Musa.

“SS LAZIO ACADEMY DANMUSA”RAMADAN MUBARAK. Amadadin wannan kungiya mai albarka ta ss Lazio Academy Danmusa, na ma daukac...
18/02/2026

“SS LAZIO ACADEMY DANMUSA”
RAMADAN MUBARAK.

Amadadin wannan kungiya mai albarka ta ss Lazio Academy Danmusa, na ma daukacin musulman Duniya barka da shigar wannan wata na RAMADAN mai albarka, Allah shi sada mu da Alkhairin dake cikin sa.

Ya Allah Muna Roƙonka Ka Tabbatar Damu Muna Masu Furta Alkairi Kan Kowa,da aikata Alkairi, Allah Karka Bari Mu Furta Sharri, Ko aikata sharri, ya Allah kasan ya muna cikin Yan tattun Bayin ka, kasa wannan watan yazama silar barin duk wani abu da muke wanda bana daidaiba, Ya Allah Badan Halin Mu ba 🙏

Allah Kasa Mu Gudanar da wannan ibadar mu, a cikin ingantacciyar lafia, kasa wannan wata yazamo silar shigarmu Aljanna, ya Allah ka Hanemu da aikata Alfasha, ka dawwamar damu wa ayyukan Alkairi, don Rabauta wa dukka falalolin dake ciki.

Al'ummar mu Barka da mu da shiga wannan watan ba RAMADAN mai albarka 👏

Allah Ubangiji ya Karɓi Ibadanmu baki daya 🙏

Head coach.
ss Lazio Academy Danmusa.
Abbas Dikko Nagogo Danmusa.
18/2/2026.

SS LAZIO ACADEMY DANMUSA. Muna gayyatar, masoya da magoya bayan wannan kungiya tamu mai albarka, wajen wasan sada zumunc...
09/02/2026

SS LAZIO ACADEMY DANMUSA.

Muna gayyatar, masoya da magoya bayan wannan kungiya tamu mai albarka, wajen wasan sada zumunci da zamu buga a yau dinnan da marece, Da kungiyar da yanzu haka itace ta daya a karamar hukumar Danmusa, ta bangaren kwallon kafa, Jr Roma, a filin wasan Fly Eagle dake By pass, Allah shi bada ikon zuwa shisa kuma muyi lafiya mutashi lafia.

Ameen.

Report by...
Head coach
ss Lazio Academy Danmusa.
Abbas Dikko Nagogo

Transfer, Done Deal. Alhamdulillah, masha Allah. Welcome to your Home, ss Lazio Academy Danmusa, Team of Hospitality, Le...
07/02/2026

Transfer, Done Deal.

Alhamdulillah, masha Allah.

Welcome to your Home, ss Lazio Academy Danmusa, Team of Hospitality, Let get Work together, Lazio Family Stay Strong, Another Partners and friends.

Kabulle Senior 6. Leicester to Lazio.
Buhari Magu 3. Jr Roma to Lazio.

Allah shi taimaka mana baki daya.

Report by...
Head coach ss Lazio Academy Danmusa.
Abbas Dikko Nagogo.

30/12/2025

SS LAZIO ACADEMY DANMUSA.
PROUDLY DANMUSA INDIGENES.

We are on the right path and we know what we need to do in This COMPETITION.

Stay Strong.

Address

Sabon Gari Danmusa LG
Dan Musa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ss Lazio Academy Danmusa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category