Kwallo Xpress

Kwallo Xpress Kasance da mu domin samun labaran wasannin da dumi-dumi daga Kwallo Xpress.

πŸ“Ί Tana da Masoya biliyan 4πŸ‘₯ Yan wasa 440 🏟 Wasanni 380 πŸ‘• Kungiyoyi 20πŸ† Kungiya 1 ce kawai zata lasheMaza da mata yau za'...
15/08/2025

πŸ“Ί Tana da Masoya biliyan 4
πŸ‘₯ Yan wasa 440
🏟 Wasanni 380
πŸ‘• Kungiyoyi 20
πŸ† Kungiya 1 ce kawai zata lashe

Maza da mata yau za'a fara Gasar Premier League. πŸ”₯

🚨🚨🀯 Sabon Labari: An sake bai wa MAN UNITED dama su kwace cinikin Gyokeres daga Sporting, ta hannun wakilan da ke kusa d...
22/07/2025

🚨🚨🀯 Sabon Labari: An sake bai wa MAN UNITED dama su kwace cinikin Gyokeres daga Sporting, ta hannun wakilan da ke kusa da kungiyar! πŸ’£πŸ’£

Amsar daga bangaren dan wasan:
YANA SON BUGA WA ARSENAL KAWAI. ❀️🀍

πŸš¨πŠπ€πŒπŒπ€π‹π€π–π€: Bryan Mbeumo ya sanya hannu a matsayin sabon Ι—an wasan Manchester United daga Brentford, yarjejeniyar za ta ...
21/07/2025

πŸš¨πŠπ€πŒπŒπ€π‹π€π–π€: Bryan Mbeumo ya sanya hannu a matsayin sabon Ι—an wasan Manchester United daga Brentford, yarjejeniyar za ta Ζ™are ne a watan Yunin 2030. πŸ”΄πŸ‡¨πŸ‡²

An biya Β£65 miliyan tare da Ζ™arin Β£6 miliyan a matsayin kari, za a biya su cikin tsaruka huΙ—u. πŸ”

Erling Haaland ya zama injin zura kwallo tun da ya koma Manchester City a 2023.πŸ€–βš½οΈ
21/07/2025

Erling Haaland ya zama injin zura kwallo tun da ya koma Manchester City a 2023.πŸ€–βš½οΈ

Lionel Messi yanzu ya fi Cristiano Ronaldo yawan kwallayen da ba na bugun fanareti ba (non-penalty goals)πŸŽ–οΈπŸ”₯Kuma ya yi h...
21/07/2025

Lionel Messi yanzu ya fi Cristiano Ronaldo yawan kwallayen da ba na bugun fanareti ba (non-penalty goals)πŸŽ–οΈπŸ”₯

Kuma ya yi hakan ne a wasanni 167 kasa da na Ronaldo.πŸ‘‘πŸ‡¦πŸ‡·

Address

Madakanci
Birnin-Kudu
721101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwallo Xpress posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share