Madrid Hausa News

Madrid Hausa News Ku biyomu don samun sabbin labarai na Real Madrid cikin Hausa — tun daga transfers, wasanni, highlights zuwa bayanan cikin gida.

Labaran Real Madrid a Hausa kai tsaye — sabbi, transfers, highlights da duk abin da ke faruwa a Madrid.

José Luis Chilavert (tsohon mai tsaron ragar Paraguay):“Na tuna wani lokaci a Spain, Vinícius Júnior yana kuka yana cewa...
21/02/2026

José Luis Chilavert (tsohon mai tsaron ragar Paraguay):
“Na tuna wani lokaci a Spain, Vinícius Júnior yana kuka yana cewa yana son rayuwa a ƙwallon ƙafa inda baƙi zai rayu cikin ƴanci. Wannan magana ita kanta wariyar launin fata ce. Shin yana so ne fararen fata su rayu cikin wahala?”

• Fagen Wasanni .......

Alvaro Arbeloa: "Da Vinicius ya yanke shawarar barin filin wasa yaki dawowa, da mun goya masa baya mun fice daga filin g...
18/02/2026

Alvaro Arbeloa: "Da Vinicius ya yanke shawarar barin filin wasa yaki dawowa, da mun goya masa baya mun fice daga filin gabadaya!"

"Muna bayan Vini 100%, kuma mun bar shawarar ci gaba da zama a filin wasa ko kuma mu tafi a hannunsa ne.... SHI KAƊAI!"

● Fagen Wasanni ...... ........

Wannan shine karo na uku a tarihi da Barcelona ta sha kashi da kwallaye hudu a hannun Atlético Madrid:❌ 4-0 — Nuwamba 19...
13/02/2026

Wannan shine karo na uku a tarihi da Barcelona ta sha kashi da kwallaye hudu a hannun Atlético Madrid:

❌ 4-0 — Nuwamba 1942

❌ 4-0 — Afrilu 1989

❌ 4-0 — Fabrairu 2026

❍ Fagen Wasanni ....

Vitinha to Real Madrid. YES or NO?⚽⚽⚽
08/02/2026

Vitinha to Real Madrid. YES or NO?

⚽⚽⚽

The dream of Real Madrid vitinha or haaland 🤍🩵
07/02/2026

The dream of Real Madrid vitinha or haaland 🤍🩵

Da ɗumi-ɗumi: Ƴan England na sukar Thomas Tuchel kan yadda yake tafiyar da Jude Bellingham.Kafafen watsa labarai da mago...
04/02/2026

Da ɗumi-ɗumi: Ƴan England na sukar Thomas Tuchel kan yadda yake tafiyar da Jude Bellingham.

Kafafen watsa labarai da magoya bayan England na rashin jin daɗin yadda kocin yake tafiyar da Bellingham a lokacin da yake buga wasa a Real Madrid. Ɗan wasan ya rasa shiga tawagar ƙasar a watan satumba saboda rauni, a watan Oktoba kuma saboda hukuncin Tuchel, inda a watan Nuwamba kuma ya buga wasanni ƴan kaɗan ga ƙasar ta England.

Ƴan jaridu sun ce, Tuchel ya gaza gina tawaga mai kyau da zasu fahimci junan su tun kafin zuwa gasar cin kofin duniya ta 2026. Inda ya ci gaba da barin Bellingham a waje maimakon taimaka masa a lokacin da yake murmurewa. Wasu sun yi imanin cewa Tuchel yana wasa da zukatan mutanene tare da watsi da damar makin da England ke da su a gasar..

• Fagen Wasanni

Konaté scored in his first game back in the Liverpool lineup since his father passed away. He was in tears as all his te...
01/02/2026

Konaté scored in his first game back in the Liverpool lineup since his father passed away.

He was in tears as all his teammates celebrated with him and even Alisson ran across the pitch to join in 🥹.

🚨🚨 Kylian Mbappé kan rashin shiga manyan 8 na UCL:“MUN CANCANCI matsayi da muke ciki.” 😲.⚪
29/01/2026

🚨🚨 Kylian Mbappé kan rashin shiga manyan 8 na UCL:
“MUN CANCANCI matsayi da muke ciki.” 😲.⚪

🚨 Kungiyoyin Premier League sun miƙa tayin sama da €100M kan Jude Bellingham 💰👀Real Madrid za ta yanke hukunci ne kawai ...
29/01/2026

🚨 Kungiyoyin Premier League sun miƙa tayin sama da €100M kan Jude Bellingham 💰👀
Real Madrid za ta yanke hukunci ne kawai idan matakin wasansa ya sauka. ⚪🔥.

Born to break records.When he runs, defenders pray..
29/01/2026

Born to break records.
When he runs, defenders pray..

THE HEIR HAS ARRIVED. 👑💎This isn't just talent; it’s history in the making. The legacy continues! 🇪🇦🇦🇷🐐    ",x
27/01/2026

THE HEIR HAS ARRIVED. 👑💎
This isn't just talent; it’s history in the making. The legacy continues! 🇪🇦🇦🇷🐐 ",x

Address

Bauchi
Bauchi
751110

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrid Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category