Ahalin Barca

Ahalin Barca WANNAN SABON SHAFINE DA ZAINA KAWO MUKU INGANTATTUN LABARAI MUSAMMAN MA WANDA YASHAFE BARCELONA

Anan gurin Yamal ya kawo karshen Nuno Mendes acikin wasan yau. Da yace shi shegene 😀
06/07/2026

Anan gurin Yamal ya kawo karshen Nuno Mendes acikin wasan yau. Da yace shi shegene 😀

Based on abunda nagani a wannan photo idan ana magana akan :1. BEST DRIBBLERS ne Messi yana cikin top 5 aduniya......Ron...
04/07/2026

Based on abunda nagani a wannan photo idan ana magana akan :
1. BEST DRIBBLERS ne Messi yana cikin top 5 aduniya......Ronaldo kuma koh top 100 bazaka ganshi ba even at 2008 wanda shine best season din da Ronaldo yafi yawan dribbling bai hau top 10 awannan season din ba saboda bayada statistical successful dribbling acikin mutum goma.

2. Idan ana magana akan BEST PASSER ne (Playmakers) Xavi ne yafi kowa samu da guda 4 kafin Messi ya karya wannan record ɗin da guda 5. Anan ma Pendu baya ko top 10

3. Idan ana magana akan wanda s**afi kowa assist ma Messi yafi kowa aduniya kuma anan ma Ronaldo baya top 5, wanda Messi kuma he is already at the top.

4. Idan ana magana akan top GOAL SCORER ne anan Ronaldo ya ciki amma kuma Messi shine yana top 5 even top 3 ba abarshi abayaba.

That's what we called full domination.

Ronaldo babban Dan kwallon kafane amma hadashi da su: Messi, Pele, Maradona, Cruff da Ronaldo nazario shine Babban kuskuren da kukeyi masoya Pendu.

Wadannan sune manya-manyan tarihi a duniya kafin zuwan Sarki Messi duniyan kwallon kafa
28/06/2026

Wadannan sune manya-manyan tarihi a duniya kafin zuwan Sarki Messi duniyan kwallon kafa

Ronaldo against Uzbekistan : I'm back, I'm back Ronaldo against Columbia: My back, My back. 😂😆🤣
28/06/2026

Ronaldo against Uzbekistan : I'm back, I'm back

Ronaldo against Columbia: My back, My back. 😂😆🤣

Idan za a kwatanta gwarzawan kwallon kafa guda biyu Messi vs Ronaldo, ba za ka taba amfani da gasa ko kofunan da daya ba...
23/06/2026

Idan za a kwatanta gwarzawan kwallon kafa guda biyu Messi vs Ronaldo, ba za ka taba amfani da gasa ko kofunan da daya bai taba samun damar bugawa ba a matsayin ma'auni. Wannan shi ake kira murkushe gaskiya ko hawan kujerar naki ta kididdiga (statistical manipulation).
​Domin yin kwatance na adalci, ba tare da son zuciya ba, dole ne ka yi amfani da kofuna masu daraja daya (Equivalents):
​Kofunan Gasar Kasa (League Titles): La Liga ↔️ Premier League ↔️ Serie A ↔️ Ligue 1
​Kofunan Kalubale na Cikin Gida (Domestic Cups): Copa del Rey ↔️ FA Cup ↔️ Coppa Italia
​Kofunan Gwarzon Gwarzaye (Super Cups): Spanish Super Cup ↔️ Community Shield ↔️ Italian Super Cup
​💡 Abin lura : Ba za ka taba kushe Messi don bai lashe gasar Saudiya ba, kamar yadda ba za ka taba kushe Ronaldo don bai lashe kofin MLS Supporters' Shield ba. Saboda ba su taba taka leda a can ba!
​Amma tunda wannan shi ne abin da kuke so ku magoya bayan Penaldo, ga mayar da martani mai zafi na "AURA FOR AURA" wanda ya dace da matakin kwakwalwarku (IQ):
​Domin Cristiano Ronaldo ya iya kamo tarihin abubuwan da Lionel Messi ya cimma, yana bukatar:

1). • 216 man of the matches
2). • 145 total assists
3). • 12 goals in calendar to 91
4). • 11 total trophies 🏆
5). • 8 Laliga
6). • 6 Spanish top scorer
7). • 5 copa del rey
8). • 4 Spanish Super cup
9). • 3 Ballon D'or Award
10).• 2 Copa America
11). • 2 World Cup best player
12). • 2 Copa America player of the tournament
13). • 2 European golden shoes
14). • 2 copa America
15). • 2 French League titles
16). • 1 American league cup
17). • 1 France Super Cup
18). • 1 Finalissima
19). • 1 World Cup
20). • 1 World Cup golden shoe
21). • 1 Fifa World player (2009)
22). • 1 IFFHS World best player
• 1 Bravo award
• MLS supporters shield
23). • 1 golden boy
24).• 1 Human Hormone.


But For Lionel Messi to equal Cristiano Ronaldo's achievements, He needs only. these:

1). • 3 Premier League titles
2). • 2 Champions League titles
3). • 1 Puskas Award
4). • 2 FA Cup
5). • 2 English Super Cup
6). • 2 Italian League titles
7). • 2 Italian Cup
8). • 1 Club World Cup
9) • 6 Globe Soccer Award
10). • 1 UCL All Time scorer Award
11). • 1 Diamond YouTube play button
12). • 1 Saudi Pro League Cup.

If rice is your best food does not that means spaghetti is not the best

Ahalin Barca

Yaci kasa mai tsarki [Saudi Arebiyya] kuma yayi Sujjada
21/06/2026

Yaci kasa mai tsarki [Saudi Arebiyya] kuma yayi Sujjada

🚨 Rigunan Barcelona da aka fi siyarwa a wannan kakar:🥇 Lamine Yamal🥈 Gavi🥉 Pedri4️⃣ Robert Lewandowski5️⃣ RaphinhaGaskiy...
01/06/2026

🚨 Rigunan Barcelona da aka fi siyarwa a wannan kakar:
🥇 Lamine Yamal
🥈 Gavi
🥉 Pedri
4️⃣ Robert Lewandowski
5️⃣ Raphinha

Gaskiya GAVI yana da tarin masoya a fadin duniya fiye da yadda mutane ke tsammani

[🗞️Mundodeportivo]

GAME DA SAYAN ANTHONY GORDON DA JULIÀN ÁLVAREZ Mutane na tambaya: daga ina duk wannan kuɗi yake fitowa? 💰Gaskiya ita ce,...
28/05/2026

GAME DA SAYAN ANTHONY GORDON DA JULIÀN ÁLVAREZ

Mutane na tambaya: daga ina duk wannan kuɗi yake fitowa? 💰

Gaskiya ita ce, Barcelona ba karamin kudi samu ba. Matsalarsu ba rashin kuɗi bane, amma bin dokokin Financial Fair Play (FFP) da kudin salary.

Barcelona ko da yaushe suna da ikon saya ‘yan wasa ta hanyoyi daban-daban na kudi, amma matsalar ta kasance ne a dokokin tattalin arziki na La Liga da kuma iya yin rijistar ‘yan wasa a hukumance. ✅
Ƙungiyar na sa ran komawa ga dokar 1:1 awannan lokacin bazara, kuma wannan zai sauya komai.
Abubuwan da s**a taimaka sosai sun hada da:
1. Ficewar Lewandowski daga Barcelona

2. Sake bude Camp Nou

3. Yarjejeniyoyin tallafi (sponsorship agreements)

4. Sayar da VIP boxes

5. Kuɗin da aka samu daga sababbin yarjejeniya

6. Rage yawan albashi (wage bill)

Bayan kwashe fiye da shekaru biyar 5 batare da manyan sayayyan 'yan wasaba, yanzu Barcelona ta dawo kasuwar cinikin da karfinya 💪🏼💪🏼

[🗞️Albert Ortega]

✍🏻 Barcelona ba za ta tsaya kawai akan Anthony Gordon ba.Bayan Ƙungiyar  ta kammala cinikin Gordon za ta ci gaba da nema...
27/05/2026

✍🏻 Barcelona ba za ta tsaya kawai akan Anthony Gordon ba.
Bayan Ƙungiyar ta kammala cinikin Gordon za ta ci gaba da neman striker (number 9).
[Catalunya Ràdio]

🚨 HERE WE GO: Anthony Gordon zai koma Barcelona, an kammala duk abubuwan da ake bukata ✅Farashin dan wasan: €70M ga Newc...
27/05/2026

🚨 HERE WE GO: Anthony Gordon zai koma Barcelona, an kammala duk abubuwan da ake bukata ✅
Farashin dan wasan: €70M ga Newcastle, zai iya hau zuwa €80M idan an hada bonuses.
Zai a sanya hanu na shekaru biyar 5.
Zai tafi Barcelona cikin wannan satin domin gwajin lafiya (medical) da sanya hannu kan kwangila.
(Source: )

Address

Kofar Dumi Street
Bauchi
740102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahalin Barca posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share