19/04/2026
🔥⚫🔴 Sabuwar Riga Ta Iso! 🔴⚫🔥
Quality mai ban mamaki, dinki mai tsabta, design mai daukar ido 😍👌
⚽ Idan kana son ka fito daban a filin wasa ko wajen chilling — wannan naka ne!
✅ Custom Jersey na kowanne team
✅ Kyakykyawan Material
✅ Dinki mai inganci sosai
✅ Farashi mai sauki
📍 Shop No.104, Yelwan Makaranta Market, Bauchi State Nigeria
📲 WhatsApp domin order yanzu!
K SPORTS – Inda Quality ke magana! 🔥👕⚽