Emir Of Funakaye Supporters Team

Emir Of Funakaye Supporters Team HRH. ALH. YAKUBU MUHAMMAD KWAIRANGA IV
EMIR OF FUNAKAYE

A Yammacin Yau Juma'a 26th September, 2025...Mai Martaba Sarkin Funakaye HRH Alh. Yakubu Muhammad Kwairanga IV, Ya karbi...
27/09/2025

A Yammacin Yau Juma'a 26th September, 2025...

Mai Martaba Sarkin Funakaye HRH Alh. Yakubu Muhammad Kwairanga IV, Ya karbi Bakoncin Shugaban Kamfanin HUAXIN CEMENT Dan Kasar Chaina tare da Jama'ar sa.

Wanda S**a kawo Ziyara Fadar Mai Martaba Sarkin Funakaye Tare da Neman goyon Bayan sa da Al'ummar Kasar sa, bisa Sayan Kamfanin Ashaka Cement da sukayi.

Mai Martaba Sarkin Funakaye ya gabatar Musu da Hawan Daba tare da Sauran abubuwan Al'adun Gargajiya, domin Karramawa.

Muna Rokon Allah Madaukakin Sarki yasa hakan ya Zama Alkhairi ga Al'ummar Kasar Funakaye, da Jahar Gombe Dama Nigeria Baki Daya, Allah Yajazamanin Sarki Yakarawa Sarki Lapiya da Nisan kwana. πŸ€²πŸ™βœŠ

ASSALAMU ALAIKUMSANARWA SANARWA SANARWADAGAMasarautar Funakaye Bisa Umurnin Mai Martaba Uban Kasa Sarkin FunakayeAlh Yak...
24/09/2025

ASSALAMU ALAIKUM
SANARWA SANARWA SANARWA

DAGA
Masarautar Funakaye Bisa Umurnin Mai Martaba Uban Kasa Sarkin Funakaye
Alh Yakubu Muhammad Kwairanga IN
Yana Gaiyatar
Masu Sarautar Masarautar Tareda Sauran Al'ummar Funakaye Zuwa Gaggarumi Biki Na Karban Baki Daga Kasar China Wanda S**a Sayi Kamfanin Simiti Na Ashaka Cement Wato HUAXIN GROUP

Inda Bayan Gabatar Da Jawabin Maraba Da Sauran Jawabai
Za'a Gabatar Da Kadekaden Gargajiya Da Hawan Daba

Kamar Haka
Rana Jumma'a 26/9/2025
Lokaci Karfe 2:30 Na Rana
Wuri Fadar Mai Martaba Sarkin Funakaye

Allah Yabada Ikon Zuwa Ameen
Sanarwa Komitin Shirye Shirye

Allah yaja zamanin Sarki, Ya kara lafiya da nisan kwana Mai Albarka πŸ™πŸ»πŸ˜πŸ˜‡πŸ’™πŸ’―πŸ“ΈJumma'at Mubarak BARKAMA
08/08/2025

Allah yaja zamanin Sarki, Ya kara lafiya da nisan kwana Mai Albarka πŸ™πŸ»πŸ˜πŸ˜‡πŸ’™πŸ’―πŸ“Έ

Jumma'at Mubarak BARKAMA

Allah Yaja Zamanin Sarki.
25/07/2025

Allah Yaja Zamanin Sarki.

DAURIN AUREN "YAR ALH. AUWALU CHELDU MD BORMI RESOURCES (LTD)25/07/2025  Ministan Sufuri Sen Sa'id Ahmad Alkali ya halar...
25/07/2025

DAURIN AUREN "YAR ALH. AUWALU CHELDU MD BORMI RESOURCES (LTD)

25/07/2025 Ministan Sufuri Sen Sa'id Ahmad Alkali ya halarci Ι—aurin auren Ζ΄ar Gidan Alhaji Auwalu cheldu Wadda aka daura a masallacin Juma'ah na maimartaba sarkin Funakaye Tareda Tawaga Mai Karfi.

Ministan Sufuri Sen Sa'id Ahmad Alkali Shine ya Bada Auren an bayar da Sadaki naira dubu Ι—ari Hudu(400,000)

Allah ya Basu Zaman Lafiya Ameeen

Ran SARKI Ya Dade πŸ™πŸ»πŸ˜πŸ”₯πŸ’™πŸ“Έ
07/06/2025

Ran SARKI Ya Dade πŸ™πŸ»πŸ˜πŸ”₯πŸ’™πŸ“Έ

Barka da Fitowa Hawan Daushe Mai Nasara πŸ‘‘πŸ™πŸ“ΈπŸ“Έ
07/06/2025

Barka da Fitowa Hawan Daushe Mai Nasara πŸ‘‘πŸ™πŸ“ΈπŸ“Έ

IFTAR MUBARAK SARAKUNAN AREWAπŸ˜πŸ˜‡πŸ”₯πŸ‘‘β€οΈπŸ’™
19/03/2025

IFTAR MUBARAK SARAKUNAN AREWAπŸ˜πŸ˜‡πŸ”₯πŸ‘‘β€οΈπŸ’™

ZIYARAN BAJOGAπŸ”₯😍Mai Martaba Sarkin Gombe Alh. (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III   ya ziyarci Dan Uwansa Mai Martaba Sarki...
19/03/2025

ZIYARAN BAJOGAπŸ”₯😍
Mai Martaba Sarkin Gombe Alh. (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III ya ziyarci Dan Uwansa Mai Martaba Sarkin Funakaye (Bajoga) Alh. Yakubu Muhammad Kwairanga a fadarsa dake garin Bajoga GombeAllah ya bada ladan ziyara Barkama πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»

Address

Sarkin Yaki Quarters Bajoga Near Bakura Kombori
Bajoga

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Emir Of Funakaye Supporters Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Emir Of Funakaye Supporters Team:

Share

Category