31/08/2026
A madadin kaina da dukkan yan takarar jam’iyyar mu ta PRP, muna amfani da wannan dama domin mika sakon ta’aziyyarmu ga iyalan marigayi ALH. ADO MAI DALAN ALKALERI, Dama daukacin Masarautar Alkaleri baki daya...🙏🙏
Muna addu'ar Allah Ubangiji ya jiƙansa, ya sa Aljannar Firdausi ce makomarsa, kuma Allah ya albarkaci iyalai da dukiyoyin da ya bari. Amin...🙏🙏🙏