Mustapha Yusuf HALA

Mustapha Yusuf HALA Shafin labaran real Madrid da harshe hausa ga masoyan real Madrid.
(4)

Me nake gani haka a wasan arsenal nayau
18/05/2026

Me nake gani haka a wasan arsenal nayau

ALHAMDULLAH JOSE MORINHO TO REAL MADRID DONE DEAL ZAI ZAMA MAI HORAR DA REAL MADRID A KAKA MAI ZUWA.IDAN KAJI DADI KAYI ...
15/05/2026

ALHAMDULLAH JOSE MORINHO TO REAL MADRID DONE DEAL ZAI ZAMA MAI HORAR DA REAL MADRID A KAKA MAI ZUWA.

IDAN KAJI DADI KAYI LIKING DA COMMENT.

Ban yi tunanin cewa José Mourinho ko duk wanda zai horar da Real Madrid a kakar wasa mai zuwa zai kalli wasan Raúl Asenc...
14/05/2026

Ban yi tunanin cewa José Mourinho ko duk wanda zai horar da Real Madrid a kakar wasa mai zuwa zai kalli wasan Raúl Asencio na daren yau sannan ya yanke shawarar sayar da shi wannan bazarar ba, ganin yadda yake taka leda da zuciyarsa kuma a shirye yake ya bayar da komai domin ƙungiyar.

A gare ni, matashin ɗan bayan Spain ɗin shi ne mafi kyawun ɗan bayan Real Madrid bayan Éder Militão wanda yake fama da rauni akai-akai, kuma dole ne a riƙe shi. Ba za ka sayar da taurarin nan gaba naka ba saboda kawai rashin jituwa ba.

🔔 — 𝙵𝚞𝚕𝚕 𝚃𝚒𝚖𝚎 𝚁𝚎𝚊𝚕 𝙼𝚊𝚍𝚛𝚒𝚍 2-0 𝚁𝚎𝚊𝚕 𝙾𝚟𝚒𝚎𝚍𝚘 44' ⚽ 𝙶. 𝙶𝚊𝚛𝚌í𝚊   🅰️ 𝙱. 𝙳í𝚊𝚣 80' ⚽ 𝙱𝚎𝚕𝚕𝚒𝚗𝚐𝚑𝚊𝚖    🅰️ 𝙼𝚋𝚊𝚙𝚙é ⛳️ 4:5 - 🟨 0:0 #𝙻𝚊𝙻...
14/05/2026

🔔 — 𝙵𝚞𝚕𝚕 𝚃𝚒𝚖𝚎

𝚁𝚎𝚊𝚕 𝙼𝚊𝚍𝚛𝚒𝚍 2-0 𝚁𝚎𝚊𝚕 𝙾𝚟𝚒𝚎𝚍𝚘

44' ⚽ 𝙶. 𝙶𝚊𝚛𝚌í𝚊 🅰️ 𝙱. 𝙳í𝚊𝚣
80' ⚽ 𝙱𝚎𝚕𝚕𝚒𝚗𝚐𝚑𝚊𝚖 🅰️ 𝙼𝚋𝚊𝚙𝚙é

⛳️ 4:5 - 🟨 0:0

#𝙻𝚊𝙻𝚒𝚐𝚊

14/05/2026

Psg sun tuntubi wakilan fedrico valverde.

14/05/2026

Kalli irin shirme da vini ke buga mana.

Aikin xabi alonso kenan kafin vini yalalata madrid
11/05/2026

Aikin xabi alonso kenan kafin vini yalalata madrid

🚨🤯 𝑩𝑹𝑬𝑨𝑲𝑰𝑵𝑮: Manyan ƴan wasa masu ƙarfin faɗa a ji a cikin dressing room yanzu suna neman kulob ɗin ya SAYAR da Fede Val...
11/05/2026

🚨🤯 𝑩𝑹𝑬𝑨𝑲𝑰𝑵𝑮: Manyan ƴan wasa masu ƙarfin faɗa a ji a cikin dressing room yanzu suna neman kulob ɗin ya SAYAR da Fede Valverde a lokacin bazara.

• Wannan lamari ne mai matuƙar sarkakiya da zai zama babban ƙalubale ga shugabannin kulob ɗin su magance yanzu, a cewar Ramon Alvarez.

Magoya bayan Vinícius ne kuma s**a fara yaɗa cewa Arda Güler bai isa ya fara wa Real Madrid wasa ba saboda haɗin kansa d...
11/05/2026

Magoya bayan Vinícius ne kuma s**a fara yaɗa cewa Arda Güler bai isa ya fara wa Real Madrid wasa ba saboda haɗin kansa da Kylian Mbappé ya kasance na musamman sosai. Har s**a fara kiransa “yaron Mbappé” wai baya bai wa Vini ƙwallo, duk da cewa Vini yana ɓata kusan kashi 80% na passes ɗin da yake samu sannan ya shiga korafi.

Yanzu kuma suna cewa ƙungiyar ta yi kewar Güler kuma shi yasa aka yi rashin nasara.

Kaka mai zuwa bana son jin ana cewa Arda bai balaga ba, saboda bayan Mbappé shi ne mafi kyawun ɗan wasa a Madrid a wannan kakar, ko bayan an cire shi daga rawar lamba 10 har yanzu yana taka rawa sosai.

Adama baka passing baiyi ko short on target daya ba yau, amma da ace mbappe yabuga irin shirme da adama yabuga yau da wl...
10/05/2026

Adama baka passing baiyi ko short on target daya ba yau, amma da ace mbappe yabuga irin shirme da adama yabuga yau da wlh yan vini fc sun dame maganar mbappe ne matsalar.

La Liga El Clàsico a wannan Season✅Tareda Mbappe Vs babu Mbappe❌
10/05/2026

La Liga El Clàsico a wannan Season
✅Tareda Mbappe Vs
babu Mbappe❌

Address

Ajasse Ipo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mustapha Yusuf HALA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category