14/02/2025
PI NETWORK ANALYSIS π₯
Maximum Supply tokens minted na PiNetwort guda billions 100 ne, Amma 9.29 billions ne kadai Total Supply nashi da za'a rinka juya su a kasuwanni a initial Circulating Supply kuma iyakar $Pi guda billions 6 ne.
Iyakar PiNetwork da akayi migrated nasu shine 6 billions Shiyasa Initial Supply ma ya zama 6B sune kadai za'a iya juya su a kasuwa sannan a cikinsu anyi lockup na $Pi guda 4.4 billions, idan muka cire shi a cikin 6 billions na Initial circulating Supply saura 1.6 Billions.
Toh Idan Pi Core team suna so kowane 1 $Pi ya fito a $1 dalla lissafin kudaden da za'a zuba a market liquidity shine na iya wancan unlock PiNetwort nan guda 1.6 billions Kenan, Ba k**ar yanda wasu suke zaton $6 billion zasu saka masa Bane.
Idan aka shiga kasuwa 20 February Pi Core team matukar suna so farashin da s**a bata a initial launch ya dore, ba tareda an samu canzuwan farashin ba, Shine suke bukatar $6B amma ko $1.6B s**a saka a Startup liquidity akan kima da darajar da s**a bata zai fito kasuwan.
Sauran duk hawa da saukar da zaiyi zata zo ne daga trading volumes da ake samu wajen buyers da sellers amma Jimlar wadata akwai su a Circulating Supply k**a da ran 24 akwai da yawa wanda za'a yi musu unluck a sannan farashin zai kara daidaita da Juna tunda an samu karin Pi hakan zai saka ya kara dumpling.
Abinda Core team suke bukata shine; Saita Kima da Darajar hajarsu a Initial price daga nan sai su saka masa wadataccen liquidity da har community zasu samu sayarwa cikin sauki ba tareda ya shafi farashin su ba, Duk sauran Kima da Darajar kuma zai zo ne daga trading volumes da ake samu wajen buyers da sellers.