13/08/2022
aminchin allha gareku abukaina salati da daukaka.da tsira duk suqara tabata ga fiyayaen halita anabbi muhamadou salalahu alaihi wasalama da engidasa da sahaban sa bakidaya muiwa allha subahanahu wata ala gudiya da yayimu musulimi mu qara salati ga Dan gatan allha muhamadou rasulilahi alahuma sali alamuhamadou saiyidi bushr sayid arb Wal ajami