26/11/2024
Hansi Flick: "Ina fatan wannan shine wasa na karshe da Lamine Yamal zai rasa, ina fatan zai buga wasan mu ranar Asabar ko da bai buga ba zai kasance a sahun yan Benci.
"Balde ya samu yar buguwa, wannan dalilin ne ya sa muka bashi dan hutu, ya warware amma ba zai buga wasan mu na yau ba, watakila ya zama zabi a wasan mu na gaba bayan Brest."
■ Fagen Wasanni