Kalaman kauna

Kalaman kauna Babu cinmutuncin want to zagi

24/04/2022

Wama yatbi u aksarahum illazzanna innazzanna layuguni Minal hakki Shai an

Allah ta ala Yana cewa mafiya yawansu basabin komi Sai zato Kuma Shi zato baya wadatar dakomi gameda gaskiya

Allah karemu kakuma sanyamu cikin masu hakuri Amin

Send a message to learn more

03/04/2022

Soyayyarki agareni tamkar jinin dayake kewayawane agareni idan barnane soyya iron haka Toni mabarnacine asoyayya

03/04/2022

Wamayyattakizashaidanu waliyyan fakad kasira kusranan mubinan.
Duk Wanda yariki shaidani waliyi to hakika yatabe tabewa baiyananniya

26/03/2022

Assalamualaikum
Warahsmatullah
Ta ala wabarakatuhu

26/03/2022

Soyayyarki agareni tamkar jinin dayake kewayawane agareni idan jikina zairayu Babu jini to haka zan iyarayuwa babuke

08/08/2021

ASSALAM

22/06/2021

Kaso asoka shine soyayya wanda yaso marasansa kuma yaya sunansa ?

17/06/2021

Assalam bakkanmu dawar haka, kowa yazo yakarbi tsarabarsa. Dagag naku mai kalaman soyayya.

24/05/2021

Ni mahaukacinkine kemahaukaciyatace bama bukatar na ukku saidai wanda zaisomu gabadNi mahaukacinkine kemahaukaciyatace bama bukatar na ukku saidai wanda zaisomu gabadaya

13/03/2021

soyayya bakarya bace kuma soyayya amanace amma mafi cancanta abayar da ita ga India yadace ,
Dan haka nazabeki ninakine kekuma tawace babu wani sirki. I LOVE YOU

11/03/2021

Rayuwar kurucciya darayuwar tsufa duk dayane awurin soyayya domin soyayyar gaskiya bata tsufa kuma batacanjawa, Dan haka na aminta Dame harcikin raina

Address

Kasuwar Mata
Dubai
BABUCINMUTUNCI

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kalaman kauna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kalaman kauna:

Share

Category